CIWON MARA LOKACIN AL'ADA (HAILA 🌺) DA MAGUNGUNANSA. Daga shafin Bashir Halilu. Ciwon mara lokacin al’ada wani ciwo ne da mata ke ji a ƙasan cikinsu yayin da mahaifa ke ƙoƙarin fitar da jinin al’ada. Yana iya zama mai ƙarfi ko kuma mai sauƙi sannan wani sa'in yana iya…
Read more🧴 MAGANIN KAIKAYIN GABA (MATSE-MATSI) GA MACE KO NAMIJI 🌿 Idan kana/kina fama da kaikayin gaba ko kurajen da ke damun jiki musamman wuraren da ke rufe da kaya, to ga hadin gargajiya mai sauki da inganci: 💧 1. MAGANI NA FARKO (ZAMA CIKIN RUWA): Abubuwan da ake bukata: ➡ Gish…
Read moreAMFANIN INFECTION FLUSHER AIKINSA GA MAZA..... ●-Yana magance matsalar Saurin Inzali ●-Yana magance fitar Farin Ruwa a gaba ●-Yana magance Kankancewar Gaba. ●-Yana maganin Daukewar Sha'awa ●-Yana maganin Kurajen Gaba ●-Yana maganin Kaikaiyin Matse Matsi ●…
Read moreALAMOMIN CIWON SANYIN MARA NA MAZA/ SANYIN GABA HANYOYI DA AKE DAUKAR TA Ciwon sanyi cuta ce da akafi yaɗawa ta hanyar jima'i (STDs/STIs) .ƙwayoyin halittun dake sanya cutar ana yaɗa sune daga wani mutum zuwa wani mutum, ta jini, maniyyi, ruwan farji ko ruwan jiki. ALAM…
Read more"YAKE; YAR'UWA👩🏻 AMSA WADANNAN TAMBAYOYIN❓❓ KUMA KI BAWA KANKI👩🏻 DA KANKI👩🏻 AMSA🤔 Idan Har kika samu amsar (Eh) mafi Rinjaye Toh Babu shakka kina da Aljanu👹👺 ko sihiri😈👿 a jikinki 1. 👩🏻Kina Mafarkin ana saduwa da ke a cikin Barci ko a Mafarki fuskar wand…
Read moreHANYOYI 10 NA RABUWA DA TOILET INFECTION: Wannan sunan da MATA suka fi sanin shi da shi kenan, harma da wasu mazan, amma a fannin lafiya iya abin da aka gano to hanyar bincike to shine sunan ciwon. (1)IBADA: MACE ta zamo me Ibadah sosai da ambaton Allah. (2) TSAFTA: Idan za ki…
Read moreCUTUTTUKAN SANYI 5 Akwai ciwon sanyi kashi har biyar wanda kowanne daga ciki barazana ne matuƙa, bayaninsu a taƙaice, 🅰️kwai Wanda mata sukafi ɗauka shine PID wato (Pelvic inflammatory disease) wanda ake ɗauka ta hanyar amfanida ban ɗaki na wata me wannan ciwon musamman fitsa…
Read more