YAKE; YAR'UWA👩🏻 AMSA WADANNAN TAMBAYOYIN❓❓


"YAKE; YAR'UWA👩🏻 AMSA WADANNAN TAMBAYOYIN❓❓

KUMA KI BAWA KANKI👩🏻 DA KANKI👩🏻 AMSA🤔

Idan Har kika samu amsar (Eh) mafi Rinjaye Toh Babu shakka kina da Aljanu👹👺
 ko sihiri😈👿 a jikinki

1. 👩🏻Kina Mafarkin ana saduwa da ke a cikin Barci ko a Mafarki fuskar wanda kika sani ko wanda baki sani ba?

2. 👩🏻Kina mafarkin kin haihu🤱🏻🤰🏻?

3. Kina jin bacin rai haka kawai ba tare da an miki laifin komai ba? Kokuma Da zarar an miki abu ko da bai kai ranki ya baci ba sai kiji Ranki ya baci?😡

4. Kikan ji alamomi na ciki🤰🏻 a tare da ke amma daga baya sai ki gane ba ciki bane?

5. Kikan yi kuka😭👩🏻 haka kawai? Ba tare da an miki komai ba? Har sai kinyi kukan ne sai kiji dadi?

6. Kina samun Matsalar Rikicewar Jinin Al'ada?

7. Kina ciwon kai me tsanani🤦🏻‍♀️ wanda ko kin sha magani bai cika Tafiya ba? Kokuma ya tafi ya dawo?

8. Kina Ciwon Mara da cututtuka masu kama da ciwon Sanyi Infection? Kiyi ta magani basa jin magani? Kokuma ko sun tafi sai ciwon ya dawo? Kuma Kina Mugayen Mafarkai ?

9. Kikan ji kin tsani😡 mutanen da ke kusa da ke misali mijinki ko iyayenki ko yan uwanki ko "yayan da kika haifa a cikinki ?

10. Kikan ji kaman ana binki ta baya? Ko kiji kaman ana kiranki ? In kin waiwaya kuma sai kiga ba kowa?

11. Kikan Shirya Magana ta Aure da wanda kike so sai kiga Maganar ta dawo Shiririta ta watse? 

12. Kikan Yi Alkawari da Mutane sai kiga kaman zai yiyu amma karshe maganar ta watse abin yaki yiyuwa ?

Idan Amsar eh tafi Rinjaye Babu shakka kina da matsalar Shedanun aljanu ko Sihiri a tare da ke,

ƊAUKAR MATAKI YA ZAMA DOLE AKAN KI TUN KAFIN LOKACI YA QURE 

Jinkirta wa matsala itace babbar matsala sauda yawa ana iya maganin matsala ne tun kafin takai matsayin da zata gagara kina ji kina gani kar da ki gadar wa kanki larura da rashin ɗaukar mataki

 wasu kuma suyi maganin sunyi maganin amma basu samu dace ba.



Post a Comment

0 Comments