Maganin tazarar iyali (Contraceptive) na Maza
Tsahon kwana 90 yake tasiri ajikin namiji. Idan Ka shirya haihuwa, bayan kwana 90 din kar Ka kara amfani dashi. Idan kuma Baka shirya ba, bayan kwana 90 din sai ka kara shan wani. Amma sau daya Ake sha duk bayan kwana 90.
GA yadda yake;
Da fari zaka samu ya'yan (kwallon) Gwanda, sai ka shanya su bushe, sannan sai ka daka su zama gari. Sai ka samu ruwa kamar 30Cl (2/3) Na ruwan leda ko roba mai 50Cl.
Sai ka tafasa ruwan, idan ya tafasa sai ka sauke shi, ka juye a kofi sai ka debo wancan garin daka daka na ya'yan Gwanda cikin cokali 2, sai Ka zuba a ruwan, ka juya shi. Sai ka bari ya huce. Idan yayi dumi sai Ka tace ruwan ka shanye gaba daya. Shikenan.
Sai kuma bayan kwana 90. Wannan hadin daka sha bashi da tasiri wajan sanya maka rauni wajan gamsar da iyali. Sperm dinka ne kawai zai zama sterile (Ma'ana ba zai iya samar da ciki ba).
Amma bayan kwana 90 din zai dawo dai dai. Idan a lokacin Ka shirya haihuwa. To kar ka kara shan wani. Idan kuma baka shirya ba, sai ka kara hada wani kasha.
Note:- Sau daya ake sha duk bayan kwana 90.
0 Comments