Wasu Daga Cikin Amfanin Tazargade Ga Lafiyar Jikin Dan Adam SHARE 🌍 Tazargade tana daya daga cikin dadaddun ciyawoyin da ake amfani da su a bangarori mabambanta na kiwon lafiya, kuma ana sanyata a ruwan wanki domin fitar da karni ko wari da dai sauran su. Yanzu insha ALLAH za…
Read moreAmfanin Dabino Ga Lafiyar Jiki Dabino, Bishiyar Dabino itace ne dake fidda ya’ya masu zaki da ake kira da ’’DABINO’’ bishiyar dabino na daga cikin jinsin bishiyoyi kamar su bishiyar ’’Kwa-kwa’’ da kuma ta kwakwar ’’Manja’’. Kuma bishiyar dabino, bishiya ce mai dimbin tarihi a …
Read moreCIWON MARA LOKACIN AL'ADA (HAILA 🌺) DA MAGUNGUNANSA. Daga shafin Bashir Halilu. Ciwon mara lokacin al’ada wani ciwo ne da mata ke ji a ƙasan cikinsu yayin da mahaifa ke ƙoƙarin fitar da jinin al’ada. Yana iya zama mai ƙarfi ko kuma mai sauƙi sannan wani sa'in yana iya…
Read more🩸 TOPIC: Menene Banbancin Jini da Genotype 🧬 ? 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 🩸 🧬 ✅ 1. Menene Jini (Blood Group)? Jini nau'in ruwan jiki ne da ke zagaya cikin jiki yana daukar abinci da iskar oxygen. Blood group kuwa yana nufin nau’in jini…
Read more🧴 MAGANIN KAIKAYIN GABA (MATSE-MATSI) GA MACE KO NAMIJI 🌿 Idan kana/kina fama da kaikayin gaba ko kurajen da ke damun jiki musamman wuraren da ke rufe da kaya, to ga hadin gargajiya mai sauki da inganci: 💧 1. MAGANI NA FARKO (ZAMA CIKIN RUWA): Abubuwan da ake bukata: ➡ Gish…
Read more