WAIWAYE ADON TAFIYA Thursday 21st January, 2021 👇 Assalamu Alaikum AMFANI DA KUMA ILLAR MAGUNGUNAN KARA KARFIN MAZA (MALE SEX ENHANCEMENT SUPPLEMENTS) Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matukar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba ita kadai…
Read moreTsananin zafin rana da ake samu a lokacin rani yana haifar da gumi, wanda hakan ke haifar da bayyanar wani wari mai banƙyama. Sau da dama mutanen dake fama da wannan warin yana zamo musu abin kunya, ko a wurin aiki, a cikin ababen hawa na haya, ko a wasu wuraren taruwar mutane…
Read moreFARGABA, RASHIN NATSUWA DA GAGGAWA Na daga cikin ababen Dake Haifar da Saurin Kawowa wato Release ga Mazaje. An fassara matsala ta rashin haihuwa ga iyalai a Matsayin Wadanda sukai aure suka kwashe watanni 12 suna tare, suna Mu'amula ta aure ba tareda Samu ko alamum ciki b…
Read moreMuhimman Shawarwari 20 Ga Mai Aure Da Mai Neman Aure:👇🏿 1. Idan kai tsoho ne, kar ka auri matashiya, saboda ba za ka Iya biya mata buƙatar sha'awa ba, dalilin haka za ta ƙosa da kai, kuma ƙarshenta ta shiga neman wasu mazan kuma ba yadda ka iya, sai dai ka zamo mara kish…
Read more🍉 Amfanin kankana wajen inganta lafiyar jima'i. 🍉 Mutane da yawa suna mamakin irin amfanin da jar kankana keda shi ga maza. Maza da dama suna yin amfani da magunguna kala daban-daban don ganin sun magance matsalolin raunin mazakuta. Abinda baku sani ba shine, kankana na …
Read more