Wato jama'a blockchain duniya ne, kana karatu akansa kana ƙara wayewa a cikin Technology..


Wato jama'a blockchain duniya ne, kana karatu akansa kana ƙara wayewa a cikin Technology..

A yadda na fahimci Blockchain tamkar wannan duniyar ce tamu aka kwaikwaya, kamar yadda masu haƙo zinari (Gold Mining) suke zuwa ƙasashe irinsu Nijar, algeria harma da ƙasarmu nigeria da sauran ƙasashen da sukeda arziƙin zinari domin suyi haƙon zinari, haka zalika a blockchain sai ya zama yan crypto suma suna haƙo Cryptocurrency a madadin zinarin da ake haƙowa a wannan duniyar tamu, shine Cryptocurrency mining da mukeyi da wayarmu da kuma hannunmu a maimakon diga.

Kalmar 'mining' kalma ce ta turanci a hausance ana nufin "Haƙowa ko tono wani abu daga cikin wani abu" to kamar yadda ake haƙo zinari a wannan duniyar tamu haka ake haƙo coins a duniyar blockchain. 

A yanzu akwai mining guda biyu da su kaɗai kawai idan ka riƙe In Sha Allahu zaka samu Alkhairin ban mamaki, lallai karka bari a barka a baya wurin yin mining dinsu, na farko shine AVACOIN wanda ake mining ɗinsa ta wannan link ɗin👇

 Invite your friends and get rewards for each invited active friend! 🤠

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=3cfa1161a5738a01cebe
 
Kuma tabbas akwai Alkhairi a cikinsa domin coins 400,000 akeso ka tara daganan zaka iya cire 100k+.

Na biyu akwai HOT wato Near Wallet, wanda akeyi a wannan link ɗin👇
 
https://t.me/herewalletbot/app?startapp=263454

Shi wannan muna kyautata zaton Insha Allahu ko guda biyar ka samu zaka iya samun naira dubu ɗari da ɗoriya N100,000, duba da yadda muka samu tabbacin girman darajar NEAR Wallet shiyasa muke cewa daku lallai Kuyi wannan mining ɗin.

Blockchain yanada ɗaruruwan amfanin da haryanzu ba'a gama saninsu ba, Blockchain yanada ɓangarori da dama na samun kuɗi, bawai iya mining da trading bane. Ya danganta da ɓangaren da kakeda ƙwarewa ko kakeson ƙwarewa, amma a matsayinka na sabon shiga sai kafara da da mining, sannan duk cybersecurity expert musamman wanda ya ƙware wurin hac-king zaka same shi yana harkar Blockchain saboda yasan meye a ciki musamman ɓangaren smart contracts, kwanannan mukaga wani daga cikin yan'uwa a wannan kafar ta facebook yayi posting ya samu sama da million ɗari ukku daga blockchain a ƙarƙashin smart contracts.

A ƙarƙashin blockchain akwai wasu ɓangarorin banda mining da trading ƙadan daga cikinsu akwai irinsu: 

1. Smart Contracts,
2. Developers (Decentralized Applications)
3. Freelance Opportunities
4. Tokenization and NFTs (NFT Creation, Tokenization of Assets)
5. Decentralized Finance (DeFi)
6. Blockchain-Based Gaming.

Allah ya ƙaro mana ilimi mai albarka..

-Dan koyo a crypto 
©Salisu Abdurrazak Saheel

Post a Comment

0 Comments