Ya'yan kabewa:
Amfani da ‘ya’yan kabewa cikin tafin hannu sati-sati na rage zubar gashi da kuma kara girma gashi, haka nan kuma yana bada kariya daga kamuwa da cutar prostate cancer ga maza, yana kara karfafa garkuwar jiki, yana rage sukarin jini, yana rage cholesterol, yana kara karfin kwakwalwa, yana taimakawa barci, yana magance karancin jini da lafiyar zuciya.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam
0 Comments