📑 DOMIN ƘARIN TSAWO, KAURI DA ƘARFIN MAZAƘUTA 📝
Maza wadanda sukeda raunin mazaƙuta ko rashin tsayi da kaurin mazaƙuta bisa halitta ko saboda wata cuta (kamar basir, sanyi) ga wani aiki da zakayi wanda insha Allah zakaga sanji amma ka tabbatar bakada matsalar sanyi ko basir ko ciwon sugar, idan akwai wadannan cutuka wajibine ka nemi magani kafin kafara amfani da wannan maganin.
👉 ABUBUWANDA ZAKA NEMA 👇
1- Kumfar maliya
2- Garin kananfari
3- Man kananfari
4- Man Lubbanun Zakar
👉 YANDA ZAKAYI AMFANI DASU 👇
Zaka samu kumfar maliya sai kadakata tazama gari saika kwaba da ruwa amma kar yayi ruwa sosai saika shafawa alƙalaminka kabarshi yayi mintuna 30 saika wanke da ruwan dumi.
👉 Sai kuma kasamu Man Kananfari kahaɗa da man Lubban zakar saika shafawa alƙalaminnaka. Zakayi wannan aikin awa 1 kafin saduwa da iyali.
👉 2- HANYA TA BIYU: Bayan ka shafa Ruwan Kumfar maliyan zaka hada man kananfari da man Lubban zakar saika daka kananfari yazama gari mai laushi sosai saika zuba acikin hadin mayukan ka gauraya saika shafawa alƙalaminka kabarshi yajima awa 1 kafin saduwa saika wanke da ruwa kawai banda sabulu.
Kayi kamar wata guda kana wannan aikin wallahi zakasha mamaki.
Allah yasa adace.
@Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal.
0 Comments