MATSALAR SAURIN INZALI
:
𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
:
Malam Wacce mijinta yake saurin inzali kafin buqatarta ta biya mai yakamata suyi don maganin matsalar?
:
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
:
Gaskiya wannan ba qaramar matsala ba ce domin kuwa ita take sa rashin zaman lafiya a tsakani yawanci ma'aurata kuma akwai cutarwa mai yawa kususan ga matar, domin ita mace akwai wani ruwa da ke fesowa a gabanta kafin tayi inzali shi kuma wannan ruwan asit ne domin zafi ne da shi idan tayi inzali wannan ruwan maniyi shin e yake sanyaya shi to idan har ba tai inzali ba wannan ruwan zai sabbaba mata ciwon mara da tsatstsagewarta da matsala a farjinta, kuma zai sa ta tsani miji. don haka Manzon Allah ﷺ ya ce:- "Idan ɗayanku ya sadu da matarsa to kada ya tashi har sai ta biya buqatarta kamar yadda yake so ya biya buqatar sa".
Abin da akafi so ga kowanne miji da mata kowanne yayi iya yinsa don ya gamsar da ɗan'uwansa, ba wai kowa ya dinga qoqarin biyawa kansa buqataba wanna shi ne abinda yake haifar da matsalar.
Mafita shi ne, a biyo hanyoyi da muka yi bayani a baya kafin jima'i wato ɗan saqo kamar yadda Manzon Allah ﷺ yayi bayani.
(abu na biyu) kasancewar sha'awar mace tana kaiwa minti goma 10 ta namiji minti biyar 5 to sai ya sami kanwa ya sa a bakinsa ya dinga tsotsa kamar alawa a lokacin jima'in wannan zai sa sha'awarsa shima takai har minti goman 10 ta inda zasu yi dai dai idan aka yi haka za'a sami mafita.
WALLAHU A'ALAM
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
0 Comments