MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA



MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA 

Sudai___mata. Bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin yin Jima'i, Akwai Matan Dake da Bukatar a dauki Akalla Mintuna Ashirin. 20. Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda Qalilan ke Bukatar Mintuna Goma. 10.

Sai Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza
Anan. itace Zaka Taradda Wasu Mazan Ba Yanda Za'ayi Su Dauki tsawon minti biyar 5 akan Matarsu Suna Jima'i nan Take da Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali' a lokacin da Matansu Ke da Bukata Dasu kuma Dazaran Sunyi wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima'i.

Kuma hakan ba Karamar illa Yake Haddasawa a zamantakewar Aure ba Sai Kaga Mai-gida Yana Tayi wa Matarsa Magana Amma bata Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi saboda Matar ta rainashi ya Koma Wata Kala Tunda ya Kasa Fitarda Kitse a wuta.

 A addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da Bukata idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To Zaka ga a Koyaushe Hankalinta akanka Yake, Tarbiya da Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi
Ko a Kotu aka je Matukar Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya mata da Bukatarta to Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman Magani
idan ka Samu Alhamdulillah, idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka warke Ba,to Kotu Zata
Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka a Cikin Zina.

Waiya'zu Billah
Abubuwan dake kawo saurin__inzali Sun Hada da
1 Basir da yayi
Kaka Gida a Kwankwason Namiji.
2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.
3. Karancin Ruwan Maniyi.
4.Gajiya
5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.
6 Yawan Fushi Bacin Rai Tsakaninka Ma'aurara
7. Rashin Kwanciyar Hankali Alokacinyi
8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe
Da sauransu.
Maza masu Matsala ta Saurin inzali Su Daina Shan Kayan
Zaki, Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo, Coke, Lemon
juice,da
Kayan Maski Wadanda Ba Dangin Nama ko Kifi Bane.
A Rinka Motsa Jiki Akai Akai (exercise)

.
.
Kunemi Magani Maisuna MAIDAMISA Ko QURDASS ko.
 MAIKWANJI Akasuwa Sanada Anfani sosai Kamar. Haka
1 Yana Kara Karfin Namiji
2. Yana Santa Nishadi yayin Saduwa
3. Yana Kawar da Basir
4. Yana Hana Saurin Inzali
5. Yana Kara Jindadin Jima'i
6. Yana sawa. adade Anayin Jima'i
7. Yana kara Kuzari Sosai Lokutan Jima'i

Post a Comment

0 Comments