Daga cikin abubuwan da ke sa mace ta tsargi miji ko ta rena shi akwai :-
1. Rashin riqo da ibada
2. Neman mata
3. Rashin daukar dawainiyar gidan sa
4. Rashin sanin darajar aure
5. Namiji mai Yawan kai qara
6. Shaye shaye
7. Zaman banza
8. Yawan Roqo
9. Rashin sanin mutuncin matar sa
10. Barin 'yan uwanka su na tozartata
11. Yawan faɗa da mutane
12. Yawan surutu
13. Rashin principles
14. Shagwaba kamar mace
15. Rowa/qoro
16. Quntata ko tozarta mace
17. Mai tsananin son kan sa
18. Mai qananan magana kamar mace
19. Wadda bai da ra'ayin kan sa
20. Mai barin mutane na shiga harkan gidan sa ba tare da ya musu iya ka ba.
21. Mai Rashin tausayi
22. Wadda bai ya iya gamsar da mace
23. Mai yawan bagu da qarya.
24. Wadda bai iya magana ba. ( mai baqaqen maganganu)
25. Namijin da duk abun da yayi ma matarsa sai ya fadama mutane ko 'yan uwan sa.
26. Rashin tsabtar jiki dana baki
27. Etc.
Matuqar zaka siffanta da wasu daga cikin wadannan tabbas matar ka zata iya tsarganka ko ta rena ka.
✍️ Fatimah Chikaire
0 Comments