ALAMOMIN CIWON SANYI DA ILLOLINSA GA MAZA


ALAMOMIN CIWON SANYI DA ILLOLINSA GA MAZA. 

1. Kankancewar Gaba. 
2. Saurin Inzali, wato saurin kawowa yayin jima'i. 
3. Kaikayin Matse matsi. 
4. Kaikayin Gaba. 
5. Daukewar Sha'awa. 
6. Raunin gaban namiji wato ya zama ba ya tashi sosai. 
7. Rashin haihuwa. 
8. Tsinkewar ruwan maniyyi ya koma kamar ruwa. 
9- Karancin ruwan maniyyi, watobya zama ruwa kadan ne yame zubowa namiji bayan saduwa. 
10- Kin zubowar maniyyin namiji yayin saduwa. 

Idan ba a daukin matakin magance matsalar da wuri ba, cutar sanyin na haifarwa namiji

1. ƙananan ƙuraje akan gabansa ko maraina ko ƙasansu.
2. ƙaikayi ko kuraje a kan kaciyarsa. 
3. Fitar farin ruwa daga gabansa mai kalar madara ko yalo, mai kauri ko wanda ya tsinke.
4. Jin zafi wajen yin fitsari.
5. Jin zafi yayin fitar maniyyi.
6. ƙuraje masu ɗurar ruwa da fashewa akan gaban mutum. 
7. Ciwo ko gyambo a zakarin mutum ko a marainansa. 
8. Zafi da kumburin maraina ko daya ya fi daya tsayi. 
9. Zafi da kumburi a makogwaron azzakari. Wato hanyar da fitsari ke firowa. 
10. Yawan Zazzaɓi da damuwa.

Wannan ciwo namiji yana iya shafawa matarsa idan ba a dauki matakin da ya dace a kansa ba. 

Da akwai magani da mu ka hada musamman saboda magance wannan ciwo na maza. Sai a kira wannan lamba domin a samu a saya.

Mu na yin hadin magani na musamman ga wanda ciwonsa sanyinsa ya gawurta ko ya zama ba ya jin magani.

Post a Comment

0 Comments