NONON RAƘUMI NA ƊAUKE DA SINADARAI IRI-IRI A CIKIN SA WAƊANDA KE TAKA MUHIMMIYAR RAWA WAJEN WARKAR DA CUTUTTUKA


1-➡️*NONON RAƘUMI NA ƊAUKE DA SINADARAI IRI-IRI A CIKIN SA WAƊANDA KE TAKA MUHIMMIYAR RAWA WAJEN WARKAR DA CUTUTTUKA *✅️
!
An bayyana fa'idar nonon rakumi ga cututtuka daban-daban kamar haka ?

1-CIWON SUGA.
2-CIWON KODA.
3-CIWON HANTA. Dadai sauransu. 🙏

*ANA SHAN NONON RAKUMI LOKUTA KAMAR HAKA*

Mutane da yawa suna shan (NONON RAƘUMI) a matsayin wani ɓangare na karin kumallo, wato suna sha da safe kafin suci komai. Babu iyaka ga adadin shan (NONON RAƘUMI). Yana da tasiri idan aka sha da rana, domin yana iya karawa mutun kuzari.

        *AMFANIN NONON RAKUMI GA WASU SASSAN JIKIN ĎAN ADAM GUDA HUDU4*

1-Yana Rage Kumburin jiki✅️

2-Yana Rage Kumburin gaban mace bayan jima'i✅️

3-Ya saka haihuwa gami da rashin ƙarfi da ƙarancin sha'awa.✅️

4-Nonon rakumi yana ƙunshe da abubuwan da zasu taimaka wajen Girman (AZZAKARI)✅️

2-➡️ILLAR NONON RAKUMI*
             A al'adance, ana shan nonon rakumi danye ba tare da anji zafi ko ciwoba. Wato atakaice bai da wani side effect wanda yabaiyana qarara cewa wannan shine side effect na nonon raƙumiba.✅️      

✅️TABBACIN NONON RAƘUMI MAGANINE DAGA ANNABI S.A.W*

Manzon Allah, tsira da amincin Allah sutabbata agarehi! Ya umarci wasu da suje wajen garken Rakuman Milk su sha madara da fitsari amatsayin magani) ... Haka suka tafi kamar yadda aka umarce su kuma bayan sun sha sun sami lafiya". Alhamdulillahi. 

Rubutu Daga ni naku Abdullahi Al-hikma C.E.O al-hikma Islamic medicine🙏🙏

Post a Comment

0 Comments