ILLOLIN ISTIMNA'I:


ILLOLIN ISTIMNA'I:


Istimna'i Yana da illoli masu yawan Gaske shiyasa ake yawan tsawatarwa a Kai domin gujewa haduwa da illolin na shi. Ga wasu daga ciki:

•-Yana sa yawan ciwon Kai.
•-Yana jawo ciwon sanyi Mai tsanani sosai.
•-Yana sa yawan mantuwa da Rashin rike karatu.
•-Yana haifar da ciwon gabobi da kafadu Mai tsanani.
•-Yana jawo ciwon Daji wato cancer kenan a turance.
•-Mai Istimna'i Yana kasancewa da Yawan mantuwa.
•-Yana jawo cututtukan mafitsara ga Mai yin shi namiji mace.
•-Idan Mutum Yana Istimna'i bazai iya biyawa aboki/abokiyar zaman shi bukata ba.
•-Yana Sanya zuciya ta Rika bugawa da Karfi.
•-Yana sa mutum Yawan damuwa, kullum xai kasance cikin Rashin natsuwa.
•-Yana jawo Gaban namiji ya zama kankani.
•-Yana sa Gaban mace ya bushe.

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596

Post a Comment

0 Comments