Illolin da tafarnuwa ke haifarwa ajikin ďan Adam Idan yawuce cin sa kwaya shida 6 ayini.💯


Illolin da tafarnuwa ke haifarwa ajikin ďan Adam Idan yawuce cin sa kwaya shida 6 ayini.💯

1-Tafarnuwa tana haifar da ƙwannafi; tashin zuciya; amai; toshewan hanci.👌

2-Cin tafarnuwa babu komai a ciki na iya haifar da gudawa. Tafarnuwa tana da mahadi masu samar da iskar gas kamar sulfur wanda ke taka muhimmiyar rawa wajen haifar da gudawa.👌

3-Tafarnuwa na haifar da Warin baki ba kuma wai warin Tafarnuwan ba; tana haifar da Warin jiki; Fashewan jiki; Ciwon zuciya.👌

4-Tafarnuwa baya haifar da ciwon kai da wuri amma yana iya haifar da yawan fitsari akai akai. Kamar yadda bincike daban-daban ya nuna, cin danyar tafarnuwa na iya tayar da jijiyoyin TRIGEMINAL.👌
               TRIGEMINAL; wato Jijiya trigeminal wani ɓangare ne na tsarin jin tsoro wanda ke da alhakin aika sako izuwa kwalkwaluwa idan anji ciwo to yawan cin tafarnuwa ka iya haifarda matsala ga wannan jijiya.👌

5-Tafarnuwa yana magani samada ďari ajikin ďan adam amma idan akayi amfani dashi kaso mafi yawa cikin ďari100 to babu shakka za'a iya kamuwa da waďannan cututtuka.👌
       Tafarnuwa maganice amma idan akayi amfani da ita tafuskar da bata daceba akan samu matsala masu yawa tafuskar kamuwa da ciwo.👌
            

                   KARIN BAYANI.👈
% Mafi yawan malaman lafiya sunyi bancike kuma sun tabbatar cewa cin tafarnuwa dayawa batare da anci abinciba ka iya jiwa koda wato kidney ciwo.💯

        "Shawara; kar Kaci sama da kwayar tafarnuwa ayini samada kwaya 6" kuma kar Kaci tafarnuwa ayayin bacci, Kaci kafin ka kwanta bacci kamar saura awa biyu2 saboda tana da karfi zata iya jiwa kayan ciki ciwo.💯

Wannan rubutu banyi izinin wani ko wata tayi amfani dashiba, inko yazamo dole to ban bada izinin ayi editing ďinsaba ayi copy kamar yanda yake saboda al-uma su amfani.💯

     

Post a Comment

0 Comments