MAGANIN KANKANCEWAR AZZAKARI SAURIN KAWOWA DA RAUNIN MAZAKUTA SANADIYYAR ISTIMNA'IA KANKANCEWAR AZZAKARI SAURIN KAWOWA DA RAUNIN MAZAKUTA SANADIYYAR ISTIMNA'I.


MAGANIN KANKANCEWAR AZZAKARI SAURIN KAWOWA DA RAUNIN MAZAKUTA SANADIYYAR ISTIMNA'IA KANKANCEWAR AZZAKARI SAURIN KAWOWA DA RAUNIN MAZAKUTA SANADIYYAR ISTIMNA'I.

Mun Lamuncewa kowa Yaje Ya Jarraba amma Sharadin Yinsa Shine kayi Sharing Dan wasuma su amfana, 'Yan uwa da dama suna afkawa aikata istimna'i ne duk don kaucewa aikata zina, wanda wannan yana da matukar illa ga lafiya da kuma Jawo matsaloli Ga Lafiyar mutum, Wanda wani lokacinma har hana haifuwa Yakeyi ga mace ko namiji. gashi kuma sabon Allah ne.

Baya ga cutar da kanka da kakeyi akwai matsalolin da zaka same su ta wannan hanya, wanda daga bisani bayan ka dena zaka rika fama da lalurar da zakai ta neman magani amma Kaga babu sauyi, Kaita zuwa asibiti ana ce maka ba'a ga komai ba, kuma gashi a jikin ka kana jin matsala kuma kana gani.

A bayanin mu daya gaba ta na baya mun kawo ilollinsa ga Mata da Maza: Amma wannan bayani da zamuyi bayani ne na bangaren kankancewar Azzakari, ko saurin kawowa, ko raunin Mazakuta, saboda haka sai a nemi wandannan Abubuwan:-

ABINDA ZA'A NEMA:

1. Man kanumfari (Misra)
2. Man habbatussauda. (Misra)
3. Man Na'a Na'a (Misra)

Za'a had'e su waje daya, Amma Yawan kowanne Yazama daidai, sai a rinka shafe dukkan Azzakari dashi a hankali, kamar minti daya, za'a barshi awa 2 sai a wanke kullum haka zaka rinka yi kamar wata guda. Insha Allahu zaku zo da Godiya da sa Albarka.
Zaku Iya sayan kayanmu masu kyau da Inganci kuma mu aika muku shi duk inda kuke a Fadin kasar nan. Insha Allah zaka samu waraka.

Dan samun maganin istima'i, kankancewar azzakari dakuma saurin kawowa lokacin jima'i za'a iya tuntubarmu a Facebook ko Whatsapp Kai tsaye.

Post a Comment

0 Comments