ZINARIYAR MACE WAJEN #MIJINTA:
[- #TAKWACE #MANI #MIJI -]
sau daywa hakan yana faruwa da wadansu matan saboda tsabagen sakacinsu har wasu matan daban su kwace masu mazaje ta hanyar finsu abubuwa kamar haka:
WhatsApp +2348037538596
JOIN SIRRIN RIKE MIJI GROUP ( TELEGRAM )
https://t.me/sirrinrikemij
» iya tarairaya da lallashi.
» shagwaba.
» nuna masa so da kauna.
» iya tattalin miji kamar jinjiri.
» tafiki iya nuna masa rayuwa kala daban daban.
» tafiki iya maida miji dan gata.
» tafiki yawan wanka akai-akai.
» tafiki iya sa kaya masu daukar hankalin miji.
» tafiki sanin launin kaya masu kyau.
» tafiki fesa turare mai dadi mai sanyin kamshi.
» tafiki shafa mai a jiki mai kamshi da safata laushi.
» tafiki iya kallo mai daukar hankali.
» tafiki iya salon kwanciya iri daban-daban.
» tafiki iya yiwa miji sumba(kiss).
» tafiki iya magana da miji cikin natsuwa da sanyin murya.
» tafiki iya kalamai masu dadi da wanke zuciya.
» tafiki iya wasa da dariya da miji cikin ladabi.
» tafiki iya murmushi mai dauke hankali.
yake ya'uwa wadannan duka abubuwane da idan kika bari wata tafiki dasu to ko shakkak babu zata kwace maki miji idan muka ce wata zata iya kwace maki miji muna nufin cikin yan'mata ko zawarawa dake shigowa gidajenku wadanda zasu iya kasancewa yan'uwa ko kawaye ko kuma matan da miji zai iya haduwa dasu wajen aiki ko sana'arsa.
MIJINA YANA SONA:
mijina yana sona wannan wata kalma ce da kowace mace take son mijinta ya sota, don samun wannan matsayin ga yanda akeyi cikin sauki, sai ki samu:
«-danyar gyada
«-gujiya
«-garin rogo
«-alkama
«-garin dabino
«-kwakwa
sai kidakasu guri daya suyi laushi sosai sai ki dinga sha da madara mai kyau, zai kara maki ni'ima kuma zaki cicciko sosai kuma yana santi da sabbatu irinna gamsuwa sai a jaraba.
WANI HADI GA AMARYA KO UWAR GIDA:
ga matar da take so tasamu karin ni'ima da nishadi da kuma dadi da gamsar da mai gida to sai tasamu.
❝-ruwan rake🌱
❝-ruwan kwakwa🌰
❝-ruwan lemun zaki🍊
❝-danyen inibi 🍇
sai ki hadasu guri daya ki sakasu inda zasu yi sanyi, sai ki rinka sha da madarar ruwa, wannan hadin yana gigita mai gida saboda dadi.
DON SAMUN SINADARAI NA MOTSA SHA'AWA:
wannan wani hadi ne mai muhimmanci wanda idan kika hadashi zai kara maki sinadarai masu yawa a jiki da jin dadi, sannan kuma zai maidaki kamar zuma.
☍-danyen citta.🌱
☍-aya🌾
☍-dabino🍂
☍-kananfari
☍-kwakwa
sai ki markadasu guri daya idan kinmarkadasu sai kitacesu, sai ki rinka hadawa da zuma kina sha safe da yamma, sha'awarki zata karu sosai da nishadi.
HADI DON KARIN NI'IMA: ga wadda take son tasamu wannan garabasa mai muhimmanci ga zamantakewar aurenta to sai a samu:
◉-zuma fara saka
◉-turaren miski
◉-man hulba dan misra
◉-ruwan lemun tsami kadan
sai ki cakudasu guri daya, ki rinka matsi dashi zai kashe dukkan wata kwayar cuta datake zama a gaban mace.
GYARAN NONO: idan muka ce hyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damu da gyarawaba,alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba amma su basu sanhakanba. To gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace amarya ko uwar gida, budurwa ko zawara, da ku gyara nononku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani, sai kaga mace ta bar nono a zube,in tana shara mai gida yaga sinata reto kamar anratayo agwagi a bayan keke,idan kuka lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawaba (kamar larabawa ko turawa) matansu sun tsufa ko sun manyanta amma martabar nonuwansu nanan daram, zam zam ,ta yadda ko nonuwan wata budurwar a nan baza ka samesu a hakaba, to hakan zai iya rage maki tasiri wajen maigida, hanyoyin da zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki samu:
★-alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da rana
★-ko kisamu garin hulba
★-da garin tsamiya
★-da zuma farar saka
★-da lemun tsami
sai ki hadasu guri daya ki rinka shafawa a nonon, bayan awa daya ko minti 30 sai ki wanke ki shafa man zaitun, malama zaki sha mamaki:
[uwar gida kada ki wasa da wanna domin gaskiya inda nono ya zube maigida ko kallo sauyawa.
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
SHARE 🌿
0 Comments