YADDA ADO YAKE KARA WA MACE DARAJA:
a al'adance da kuma musulunce kwaliya abune mai mahimmanci musamman ga 'ya mace, domin kwalliya da adon daya dace ga mace yana kara mata kima da daraja a idon al'umma.
musulunci rayayyen abune daya dace da kowane irin zamani kuma bashi da sandararen tunani ya yarda mace tayi ado ta sanya kaya masu kyau, kuma zata iya yin jagoranci a wasu abubuwan da suka dace da ita a rayuwar dan adam, kuma taci ta sha duk abinda take so kamar yadda namiji yakeyi.
don haka halas ne ga budurwa ko bazawara ta shafa turare ta sanya kayan kwalliya masu amfani da tsafta
amma da sharadin bata yi haka ne don ta yaudari namijin da yake son ya aureta ba, don kada ya dauki nata ne na asali don haka wajibi ta sanar da shi tayi haka ne don yin ado.
ita kuwa matar aure tana da damar yiwa mijinta kwalliya da dukkanin kayan ado.
sanya sarka da zobe da awarwaro da lalle
mace aure tayi wa mijinta ado dasu matukar bata bayyana su ga wasu mazajen ba.
maza ya kamata a dinga kwalliya domin wasu ga........da fatan an fahimta domin mata na son kwalliya inda kaki tunda ka aura to..
GIRMAN NONO :
- ganyen mai da tsohuwa yarinya
- saiwar sabara
- ganyen sabara
- gadali wanda ya fidda da a jikinsa to dan da ya fito za'a dauka
- dawa da alkama
'a hada wannan ganyen da saiwoyin a dake su yi laushi, sannan a sami garin alkama ko dawa, a zuba ruwa kofi daya a tukunya a sa garin maganin cokali daya a ruwa idan ya tafasa sai a dama kunu, wato (salala) da wannan garin dawa ko alkama a dinga sha.
GIRMAN NONO
- ganyen tatarida
- wake
- gujiya
- alkama
ki sami wake gwangwani daya gujiya gwangwani biyu, alkama gwangwani biya ki kai inji a nika miki ki kada ganyen tatarida garin gwangwani daya ki hada, guri daya, ki dinga zubawa a nono kindirmo mara tsami kina sha, amma garin maganin cokali biyu a nono.
SINADARAN KARA KIBA
- kayan tukunya
- hakkin daka
a hada a tafasa a zuba sukari ana sha yana saka cin abinci da kara kiba.
KARIN KIBA
- busashshen kifi tarwada
- gyada
- waken soya
- alkama
- madara
a cire dattin busashshen kifin a fidda tsokar a sami gyada gwagwani hudu, waken soya gwangwani hudu,alkama gwangwani biyu,a hada da busashshen kifin a kai inji a nuko a soya sama-sama sannan idan za'a yi amfani da shi a dama da ruwan sanyi a juye a plast idan za 'a sha sai a tsiyaya a zuba madara da sugar yana kara kiba.
RAGE KIBA:
-zogale
-tumatir
-maggi
-kuli-kuli
ki gyara zogalenki ki yanka tumatir ki saka gishiri kadan da kuli-kuli kadan ki juya ki dinga ci.
RAGE KIBA:
- salad
- cabbage
- lamsir
- tumatir
- lemon tsami
- gurji
-mai da gishiri
ki hada wadannan ganyayyakin guri daya, bayan kin wanke da ruwan lemon tsami ki yanyanka gurji tumatir a kai ki sa kuli-kuli ki hada dai.
RAGE KIBA
- ki dage shan 'ya'yan itace kusan duk sanda kika gama cin abinci
- karas
- lemon zaki
- lemon tsami
ki markada karas ki kara ruwa, ki tace ruwan ki zuba matsattsen lemon zaki da lemon tsami a kai, kisa sukari kadan ki dinga sha, a matsayin lemo yayin cin abinci .
- duk sanda zaki ci abinci shinkafa ko taliya ko wake ki dinga zuba ganyen salad a kai yafi abincin da zaka ci yawa.
- shan shayi da gahwa ko lemon tsami da zuma da safe kafin kici komai idan ba zuma sai a sa sugar.
KARIN HIPS DUWAWU.
ki samu dankalin turawa ki dafa shi ya dahi sosai idan yasha iska sai ki dama shi da madarar shanu da zuma kada anyi har na tsawo wata guda.
DON MAGANCE KAIKAYIN GABA NA MATA (TOILE INFECTION)
gamai fama da wannan matsala ta kaikayin gaba musamman yan'uwa mata ko (bacteria) ko (dicharge) dadai sauran matsaloli irin wannan to sai a samu 'ya'yan bagaruwa da garin sallaha, sai a rinka dafawa da hulba a rinka zama ciki safe da yamma sannan kuma a samu garin habba da raihan a dafasu da zuma ana sha safe da yamma har tsawon kwana (7) kuma na iya cigaba das har kwana (21)
TUMBI
kina so ki zama sawai-sawai to sai ki rage tumbi da tebarki sai ki koma cas-cas dake ki hadu:
- lipton
- rehan
- naskafi
- lubban zakar
- suga
duk wannan kasuwa zaki islamic centet ki hada wadannan kayan hadin ki rinka shayi dasu a kullum safe da yamma insha Allah zaki ga yanda zaki koma.
TSUKEWAR GABAN MACE
- garin zogale
- man kadanya
- alif kadan
" kwaro
zaki hade kwaro da alif ki daka su suyi laushi sai ki tankade ki aje sai ki hada garin zogale sai ki hada su man da ake ambato ki kwabasu guri daya bayan sallakr magariba sai ki diba kiyi matsi da shi a gabanki idan ya samu tsayin awa daya a jikinki sai ki wanke da ruwan dimi zaki iya samun hulba ki tafasa idan ruwan ya sha iska sai ki wanke
- insha Allah zaki samu sauki :
GODIYA TA MUSAMMAN
0 Comments