MAGANIN CIWON SUGAR ( *DIABETES* ):


MAGANIN CIWON SUGAR ( *DIABETES* ):


5.0✓✓ Normal
5.5✓✓ Normal
5.8✓✓ Normal


Pls Ka ware minti 2 kachal Cikin Lokacinka domin Ka turawa Yan'uwa Musamman Groups naka domin Musamu Ladar tare

Ciwon Sugar( Diabetes) ciwo ne da baya bukatar dogon bayani domin yana cikin manyan cututtukan da suke da matukar Illa ta yanda Yazama tamkar ruwan dare
Wasu ta dalilin wannan ciwo Likitoci sun hanasu cin wasu Abuncin domin lapiyarsu

A yau ina tafe da maganin wannan ciwo Da yardar Allah ta yanda sugar din jikin mutum zai daidaita yakoma Normal Ko da yakai 11.9 inshaAllah xaidawo daidai yanda Ake bukatarsa

Wasu da yawa Wannan ciwo ya shafi idanunsu basu iya gani sosai koda kuwa kazo kusa dasu
Wasu hankalinsu ne ma ya taɓa akwai dai manyan illoli da ciwon Sugar ke haifarwa InshaAllah daga wannan hadin matsalan yazo karshe zai daidaita yadawo 5.0 ko 5.8 ko 5.5 yakoma normal kenan

Abinda muke Bukata kawai shine

Garin Hulba(Fenugreek powder) 10spoon
Garin Habbatus Sauda(Blackseed powder)10spoon
Garin Zaitun(Olive powder)10 spoon
Garin Girfat 10 spoon
Garin Albabunaj 10spoon

Dukansu a hade wuri 1 asamu ruwan zafi Empty ba sugar ba madara Ana zuba Cokali 3 na Maganin A cikin Cup abari yayi kamar Minti 5 bayan ya jiƙa sosai sai a tace asha ruwan haka da yamma zaa sake haɗawa
Ayi hakan tsawon Sati 2 kaje ka sake test InshaAllah zaka tabbatar da sugar ya daidaita a Jikinka da yardar Allah

Masu Bukatar Ready Made wato Hadadden Maganin da Muke bayarwa amfani kawai zaayi dashi Za'a Nememu.


SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :

Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596

https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1

𝘀𝗶𝗿𝗿𝗶𝗻 𝗿𝗶𝗸𝗲 𝗺𝗶𝗷𝗶 

JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷️

Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij

Post a Comment

0 Comments