TSIMIN MATAN AURE NA MUSAMMAN,DAN INGANTA ALAKA AURATAIYA.
🍂🍯🍂🍯🍂🍯🍂🍯🍂🍯🍂🍯🍂🍯🍂🍯
Hadine na sassaken baure da mazan kwaila,
Zuma, da citta busassa, gami da kanunfari.
YDDA AKEYI:--
Azuba sassaken baure 🍂 acikin ruwa litters 4 sai dura awuta sai yatafasa sosai har ya kune yakomo kamar 3 litters, daganan sai asauke atace ruwan .
Sai kuma asake zuba mazankwailar da zumar ,da cittar gami kanunfari aciki asake maidawa kan wuta yatafasa amma kanunfarin yadanyi yawa.
Sannan sai asauke inya huce , za arinka shan dan karamin cup daya da safe 1 da yamma.
Ahmmm! Yar Uwa wllh inkina shan wannan hadin to indai maganar Ni'imace da duk matsalulin da suka shafi lnganta Jima'I, to saidai kizama abin koyi insha Allah.
Kuma wannan hadine ingantacce da zaki iyayi kizuba ga mazubi kina saidawa matan aure dan suma su tsira,kuma bazakiji kunya ba gama Allah ya yarda.
Kuma baki taba amfani da wani mgn na gyaran ni ima kamar shi ba.
Kyauta kuma nabaku dan gyaran sunnar Ma aikin Allah (s.a.w)
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA :
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: +2348037538596
https://wa.me/message/2JY5R7B25CTJE1
𝘀𝗶𝗿𝗿𝗶𝗻 𝗿𝗶𝗸𝗲 𝗺𝗶𝗷𝗶
JOIN US TELEGRAM GROUP: 🏷️
Zamantakewar aure ga ma'aurata
https://t.me/sirrinrikemij
0 Comments