Maganin karfin maza da saurin inzali sadidan:



Maganin karfin maza da saurin inzali sadidan:

SHARE 🔔
🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄
Duk wani magidanci da baya performing yadda ya kamata baya dadewa ko bashi da karfin gaba ga magani cikin sauki insha Allah.


Za'a nemi:


1. Garin Tafarnuwa chokali 2🧄
2. Garin citta chokali 1


Za'a hade su waje daya a rika shan karamin chokali a cikin nono ko madara ta ruwa minti 30 kafin a kwanta da iyali.


Wannan hadin bashi da wahala ga sauki,amma akwai yaji wajen aiki,zakai mamakin sa kwarai da gaske.

🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄🧄
Allah ya bada sa'a 

Post a Comment

0 Comments