Maganin gajiya da wuri lokacin saduwa.
SHARE 🔔
Da yawa wasu mazan basa saurin kawowa amma suna fama da saurin gajiya,gashi kana son ka cigaba amma zaka ji duk ka gaji.
Idan kana cikin masu irin wannan yanayi kayi kokari ka hada wannan sirri kayi amfani dashi domin samun sauki.
Zaa nemi
1. Tafarnuwa yaya 5
2. Ruwa karamin kofi
3. Zuma
Zaa yayyanka tafarnuwa kanana,sannan a hada da ruwan a tafasa sosai bayan an sauke zaa tace,sannan a zuba zuma chokali 1 babba a ciki asha minti 15 kafin a kusanci iyali,zaka sha mamaki ranar.
Allah yasa mu dace
0 Comments