Duk wanda yake so ya dade yana jima'i yazo yasha kofin wannan hadin:



Duk wanda yake so ya dade yana jima'i yazo yasha kofin wannan hadin:

SHARE 🔔

🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿🌿
Duk shekarun ka duk rashin karfin ka,duk raunin mazakutar ka kasha wannan hadin zaka bada wuta a daren da kake so.

Zaka jima kana jima'i,zaka samu karfi da Nishadi,zaka samu erection sosai da sosai idan kasha wnanan sirrin.

Zaa nemi:

1. Garin kusbara (Coriander seeds) chokali 3
2. Garin dabino chokali 1 da rabi

Zaa hade su waje daya a chakuda a rika zuba karamin chokali teaspoon a cikin madara rabin kofi ko nono me kyau ana sha awa daya kafin jima'i.

Na tsawon sati 3 ko wata daya domin samun ingantaccen karfin jima'i.

Allah yasa mu dace.
🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵🍵

Post a Comment

0 Comments