MAGANIN GYARAN JIKIN BAZAWARA DA WADDA TADADE BABU AURE||
🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀🍀
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2OJXVQKUUPOKO1
ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba .
wasu da yawan yan' mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri.
✎ TSARKI DA RUWAN DUMI :
tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji ) Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba .
GANYEN MAGARYA:
ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.
・ ZUMA:
ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1 ) da safe daya (1 ) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni ' iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al ' ada.
❑ SHAN ZUMA ❑:
ana so macen da take cikin jinin al ' ada ta rinka shan zuma cokali uku (3 ) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al ' ada.
MAN HABBATUSSAUDA:
zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji )
KANKANA DA MADARA :
Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al ' adarta.
KANKANA DA CUCUMBER:
zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.
HULBA:
zaki dafa hulba kina zama cikin na tsawon 30 minutes:
Zaki wannan hadin kafin daurin aurenki.
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
Message Sirrin rike miji on WhatsApp. https://wa.me/message/2OJXVQKUUPOKO1
0 Comments