#sirrinrikemiji
Duk wanda yake yawan fama da rashin bayan gida ko yanayi da kyar ko cikin sa yana yawan cushewa to ga abinda zaiyi insha Allah kuma zai samu waraka.
ABINDA ZAA NEMA.
1. Man simsim(man riɗi)
2. Man Habbatussauda
3. Zuma
YADDA ZAA HADA
D farko zaa samu man simsim chokali 3 da karamin chokali na man Habbatussauda da zuma chokali 2 sai a hade waje guda a sha kafin a kwanta barci kullum har sati 1
Wallahu a'alamu
LIKE AND SHARE.
0 Comments