WASU MATAKAI, DA KUMA LUNGUNA DA SAKO DA MACE MAI KIBA ZATA LURA DA SU TA ZAMO SARAUNIYA A GIDAN MIJINTA 4EVER



************************************************
Sanin kowa ne a halin yanzu maza kashi 60 cikin dari, sun rabu da tafiyar mata masu KIRAR ALAMAR NO 1.
sun koma ga masu kiba da yan duma duma domin wasu sirrika da suka baiyana a tare da mata masu kibar.
Anyi ittifa'ki Mace Mai kiba ce kawai Tana matar ka, zaka SHARARA MARI ta durkusa tayi kuka kawai 
Amma da zarar ka fita ka dawo ta tare ka da murna da annushuwa a fuskarta. Sabanin KIWONKA BANZA da a gurin ma zata iya kawo ma Marin ita ma ko ta wawuri wani Abu ta buga. 
To Amma fa duk irin son sa namiji zai miki idan baki kula da jikin ki ba a banza zai tashi. 

Baza ki zama meh kiba kice ai halittarki kenan kibar jikin babu kulawa ba, masu kiba sosai akwai lungu lungu da sassa na jikinsu dake bukatar kulawa sosai , dole sai ana wankewa ana saka turare da kyau sabida basu da wuyan hada zufa kamar su:-

Hammata 
Kasan mara 
Suman kai
Da mahadar chinya da sauransu suna bukatar wanki da kamshi

Mai kiba sosai ba kowane irin kaya ya kamata kina sawa da styles ba, wasu riguna sirara kawai yakewa kyau...

Kina da kiba kin dauko zani da riga burgujeje kinsa riga ba shape kullun cikin saka kaya kaman buhun masara ta yaya bazaki zama abun haushi ba😒😒😒

Idan hijab zaki saka kina iya dressing cooperate kisa wando jeans mai kyau da top ki dauko takalmi lofas kisa ki tabbata hijabinki yasha guga ba karamin kyau zakiyi ba .....

Idan abaya zaki saka akwai hijabs masu kyau irin na larabawa da suke sawa shi zaki nema kisa zakiga kinyi cif cif aciki....

Idan atamfa zakiyi style mai rike jiki zaki dinka yanda bazaiyi burgujeje da yawa ba dan wasu kaya na karawa mutum kiba...

Sannnan idan kina cikin gida daura zani a kirji ba naki bane ba ,skirt da riga matsatsu masu kyau ko leggins da wando jeans masu kyau ya kamata kina sawa yanda zakiyi kyaun gani , da gyaran fuska, ko baki make up ba sosai shafa powder na da matukar amfani ga fuskar mace...👗👖👛💄

Amma wasu mata masu kiba haka zasu zauna dirsheshan kaman kayan wanki ba wanka , kullun cikin zani da katuwar riga da chin abinci kaman wasu jakai, kece chin malmalan tuwo guda uku , komai kika gani sai kinci ya miji bazaiji haushinki ba ?

Shifa kiba ba ciwo bane amma kula da kai nada matukar amfani yanda baza'a gunduri juna ba....

Shawara ta karshe shine a rage cin abubuwan da zai kara kiba sannan a yawaita yin Exercise dan kona kitse,  
Exercise na taimako sosai dan yana ragewa mutum nauyi sannan zaisa ka dinga numfashi mai kyau da tafiya ba tareda anji ciwon jiki ba 😚😚😚

Daga yau inason kowacce mai kiba tasan cewa ba kiban maza ke gudu ba , rashin kulawa ke haddasa fitina , kowa ya kula da kansa ya kuma gyara ta inda yasan yana da matsala ...

Wannan satin a kwance dunkulallen kitso aje saloon a wanke ayi packing da ribon a shafa main kitso mai kamshi😴🏃

Kula da NONO wajibi ne ga kowace ya'mace domin 85% na maza suna Mutukar son Nono kamar yadda suke son KUDI 
Kina da kiba in akayi rashin sa'a Nononki Tanjama Tanjama ne kuma bakya kula dasu wlh nan da nan zasu zama kamar wani silifas Dan da kin sake su Zasu zama ba kyan gani kuma ko dadin Tabawa baza suyi ba wlh dole mijinki ya rika jin haushinki ko kuma ya guje ki. 

So Dan Allah yan uwa mata masu kiba ku kula da jikin ku sosai 
Wlh yanzu maza Sun fi son Mata masu kiba 😃
✍️
Ustaz Usman U Usman

Post a Comment

0 Comments