Matsalar Rashin Haihuwa yana daya daga cikin abubuwan da ke sanya mata👩🏻👩🏻 kunci da takaici😭 a gidajen aurensu, har ma hakan yakan ta6a alakarsu ta fahimta tsakaninta da mijinta💑 ko kuma yan'uwan mijinta, a dinga ganin kamar laifin ta ne, har ma yakan kai ga gori ko habaici Allah ya sawwake👏🏻 Haihuwa ta Allah ce👆🏻 amma dukkan abinda Allah zai baiwa bawansa a nan gidan duniya🌎 sai da sanadi, hakan ya sa Allah zai zubo da ruwa daga sama🌧 amma sai an yi hadari da gajimare🌦 ba a Haihuwa sai an yi jima'i. In Allah ya so nuna ikonsa duka wadannan abubuwan sai ya yisu cikin kun-fayakun dinsa💪🏻 kamar yadda ya halicci Annabi Adam a.s. ba tare da uwa da uba ba❌ kuma ya yi Annabi Isah ba tare da uba ba! amma Ah'a❌ don ya nuna iyawarsa da kuma Isar sa, tare da nuna akwai shi Allah! Sai ya sanya sanadi na wai don ya kasa ba❌
A takaice dai duk matar👩🏻 da Allahu s.w.a ya jarrabeta da matsalar Rashin Haihuwa to ki kwantar Da hankalinki😀 Allah ya kar6i addu'a ki👏🏻 wacce kk Dade kina yi👏🏻👏🏻👩🏻 to ga sanadi Allah ya 6ullo miki shi cikin Qudurarsa, nasan me fama da wannan matsalar daga fara karantawa zaki Ji farinciki👩🏻😀 da tsammanin nesa ta zo miki kusa ta kamaki😀 hmm tabbas inshaaAllahu in kk bi wannan hanyar zaki dace da Haihuwa inshaaAllahu Rabbi👏🏻 ko da
1. Zubar ciki ko yawan 6ari
2. Dakatawar Haihuwa tun da kika haifi guda daya ko biyu sai haihuwar ta tsaya.
3. Rashin haihuwar kwata-kwata.
• Wadanne alamomi ne ake nunawa don maganin haihuwa?
Wasu alamu da alamomin da maza da mata da ke bukatar magani na haihuwa sune:
- Rashin haihuwar yaro bayan shekara guda da rashin ma’amala da abin kariya na daukar ciki.
- bari biyu ko sama da haka
- Tarihin Dangi na rashin haihuwa
- Karancin maniyyi ga namiji abokin
- karancin rashin jinin haila ga Mace
-Wanene zai iya shan magani na haihuwa?
Game da matan:
Tsakanin shekaru 30-40 baza ku iya yin juna biyu ba bayan shekarar farko ta gwaji.
Wacce ke da tarihin endometriosis
Wacce ke da sabani wajen lokacin al’ada (haila)
Wacce ta tabayin bari biyu ko sama da haka
Game da maza:
Wanda ke da karancin maniyyi
Wanda ke da saurin futar maniyyi
Wanda ke da kananan ‘ya’yan maraina
Ko kuma wanda yake da matsala ta ciwon ‘ya’yan maraina
• DUK MAI WANNAN MATSALAR YANA IYA ZUWA:
domin Neman magani insha Allah ko za'a dace:
Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
0 Comments