KADAN DAGA CIKIN ALAMOMIN CIWON SANYI NA MATA:




1.Fitan ruwa, wanda zai iya zuwa kamar ruwa amma yellow ko green tsinkakke. Ko kuma ya fito a fari ko in ce milk mai kauri sosai.

2.Wanda wannan ruwan zai haddasa miki ƙaiƙayi a al’aurarki har ma da jikinki wani. Ki yi ta susa har wurin yayi ja. Haka nan in ya fara shahara sai ruwan ya fara wari mai tada hankali.

3.Daga nan sai ya feso miki da kuraje masu azabar ƙaiƙayi. Wanda in ya tsarga in baki wasa ba ko a cikin jama’a ne sai kin sosa.

4.Ciwon mara da baya, wani ma yana sanya ciwon kai, jin amai, ko yin laulayi kamar mai ciki.

5.Dashewar gaba ki ji kamar kin ƙone, haka nan zaki ji kamar ana tsungulinki a cikin al’aurarki da wajensa.

6.Bushewar gaba koda ke budurwa ce zaki jiki a bushe a bushe. Matar aure kuma saukar ni’ima sai ya rinka mata wahala koda ta sha abun ni’imar.

7.Ɗaukewar sha’awa gaba ɗaya ko kiji kina yi kaɗan kaɗan. Kuma duk wani abun da zaki ci da ya kamata ya saukar miki da ni’ima zaki ga ke baki ganin komai.

8.Jin kamar tana ko tsutsa yana miki yawo a mararki ko ki ji motsinsa a gabanki.

9.Fashewar kafa, ki ga kullum ƙafarki akwai faso ko kauje wani infection ne ke sakawa.

10.Rikicewar al’ada koma rashin zuwansa gaba ɗaya ko sanya miki ciwon ciki. Ga mutuƙar buɗe mace ga budurwa ko matar aure, zaki yi ta neman maganin tightening amma ko kin yi zaki buɗe saboda infection. Dama wasu da babu adadi ko wacce da kalar nata.

11. Kumburewar gaba. Da wasu abubuwa da zai iya samunki. Wannan ya danganta da yanayin jikinki ko yanayin yanda ya dade yake ta shahara.

Kada wai ki ji kunya ki ɓoye don kina da shi in ma ke matar aure ce ko budurwa, domin wannan halin mata ne. Mata da yawa na da shi to menene zai sa ke ki boye cuta? Yawanci maganin asibiti sumar dasu yake yi ko in ce baya kashe su duka in ba kin yi mugun nacewa bane. Haka nan koda ya warke in baki bi ka’idoji ba still zai dawo. Saboda mafiya yawan mu zamu warke amma ba zamu yi wa kan mu fada ba, sai mu koma akan wannan bad habit.


🦠 MAGANIN CIWON SANYI NA MATA DA MAZA
ALAMOMIN MACE MEDAUKE DA SANYI 🦠

1. Jin Zafi Lokacin Jima i.
2. Kaikayin Gaba.
3. Fitar farin ruwa agaba.
4. Gushewar Sha'awa.
5. Warin Gaba.

🦠 ALAMOMIN SANYI NA MAZA 🦠:

1. Kankancewar Gaba.
2. Saurin Inzali.
3. Kaikayin Matse matsi.
4. Kaikayin Gaba.
5. Gushewar Sha'awa.
6. Da Sauransu.

DUK MAI BUKATAR MAGUNGUNA SANYI ( INFECTION ) YAYI MAGANA:

sirrinrikemiji@gmail.com
 ☏ +2348037538596/+2348066627317
sirinrikemiji@gmail.com

Post a Comment

0 Comments