YADDA AKE HADA TURAREN DAKI




Copyright BY: Sirrin rike miji
FACEBOOK GROUP: sirrin rike miji
EMAIL: sirrinrikemiji@gmail.com
FACEBOOK PAGE LIKE: sirrin rike miji
WhatsApp: ☏+2348037538596
 
Abubuwan da ake Bukata

↭ itacen kuskus kilo daya
↭ misik
↭ garin sandal
↭ farce
↭ madarar turaruka masu kamshi kamar takwas
↭ farce da lafinta kamar roba daya
↭ jawil baki

 
YADDA AKE YI

Xa a samu kasko a dora a kan wuta a xuba jawul
bayan an daka shi sai a dinga juyawa xai narke yayi baki sai a xuba itacen a dinga juyawa har sai ya hadu amma ba a cika wuta sosai baya baya sai a sauke idan ya huce sai a xuba garin sandal misik da farce da kuma madarorin turarenki sai a juyasu su hadu sosai sai ki juye a kwalba ki rufe.

Post a Comment

0 Comments