babban aikin jiyar da miji dadi, da kuma kareshi daga yaudarar jan hankali matan banza ya rataya ne wuyan mata, kuma wannan kalubale ne mai hadari da muhimmanci a gareta kwararrar mace wato gogaggaya itace, wadda take iya sa wa mijinta ta ya manta da dukkan wata
yaudara da jan hankali da yake gani daga wurin wasu mata titi mace ta gari itace, wadda tayi kokarin ta san dukkan bukatun mijinta, ta san irin girkin da ya fiso, da irin kayan da yafi so tasa, kai harma da irin launin dayafi so yana daga cikin manyan kur-kuran da mata ke tafkawa, rashin caba ado idan suna cikin gida.
Sai su rika tarar mazan su da suka dawo daga wurin aiki. Da kaya masu warin hayaki, da gashi hargitsattse, saboda haka kar ayi mamakin ganin miji ya bar matarsa mai dan karen kyau, ya tafi wurin matar banza wadda ma bata kai matarsa kyau ba.
Ko kuma aga mata wadda bata da wani cikakken kyau amma ta mallake zuciyar mijinta, da tunaninsa, da ma abin hannusa wannan duk daga matar ne ya kamata koda yaushe mace ta rika kulawa da jikinta, da yin ado a cikin gida kuma kar ta tari mijinta idan ya dawo daga wajen da kawo karar yara ko yan aiki ko kuma, ba kaza, ba kaza ta rika sama masa yana yi wato wurin mai kyau a gida dan ya hita ya shakata, ta kuma rage masa damuwar yara ta hanyar shagaitar dasu wani abu mai amfani, ta kuma fesa turare mai kanshi a jikinta, dama dukkan dakin ta mamaye shi da irin abincin dayafi so gaba daya dai tayi dukkan wani abu da zai taimaka wurin mantar dashi gwagwarmayar daya sha a tsawon yini kuma ya kamata ta rika tsafatace gabobin jima'in ta.
Ta rinka wanke farjin ta da magunguna da aka tana da don haka a dakunan saida magunguna domin duk wani wari da zai sa mijin ta ya rika gudun taya fita.
BAYAN SADUWA;
akwai wani mihimmin yanayi da ma'aurata keyi banza dashi saboda rashin sanin muhimmancin sa.
Wannan yanayi ko kuma lokaci
shine:LOKACIN BAYAN DADI: wannan lokacin shine bayan kawo maniyyi, da kuma gama jima'i bai kamata ma'
0 Comments