RAUNIN GABA ( AZZAKARI ) NA CIWO:


🍌 RAUNIN GABA ( AZZAKARI ) NA CIWO 🍌

*・🤰🏽 MATA MASU BARIN CIKI ( PREGNANCY ) 🤰🏽・*

*・copy right sirrin rike miji ・*
☏+2348037538596
✎ Islamic medical center.

*🍯 ZUMA MAI KYAU.*
*🧀 KAKIN NA ZUMA MAI KYAU KG 200.*

_Sai a hada su sosai_

*an fiso Wanda aka fito dashi yanzu-yanzu daga jikin Zuma sha yanzu magani yanzu*

_Inda za"a samu ga Yan Abuja wuce 2 a super market a Tambaya za'a samu_

*SAI A KARANTA FAHITA DA FALAKI DA NAS*

・ a sha kafin a karya↳

・cokali uku da safe.
・ cokali daya Idan zakaci abinci safe.
・ cokali Biyu Idan zakaci dare.

       *●・RASHIN HAIHUWA ・●*

*・ALJANI ( NAMIJI DARE ).*
*・ SIHIRI ( ASIRI ).*
*・DABI'A ( GADO ).*

*AKWAI WANDA ZATA DAUKA AMMA SAI TA ZUBAR DA CIKIN 🤰🏽*

・wata 3 4 5 Sai ciki ya zube・

*▒▒▒▒❏▒▒▒▒▒▒▒▒❏▒▒▒▒▒▒❏▒▒▒▒❏▒▒▒▒*

*・SHAWARA GA MACE IDAN AN MIKI RUQYA CIKIN YA ZAUNA・*

🍯 ZUMA
🌾 GARIN HABBATUSAUDA.

_Sai a zuba cikin Zuma Sai a karanta fatiha & ayatul kursi & da sauran ayoyin ruqya_

Inda cikin ya Kai wata Biyu Sai a dinga sha da safe kafin ciki abinci da yamma kafin Ki kwanta.
🥄 cokali 2 

Har Zuwa wata 9 

*IDAN CIKIN YANA YAWAN ZUBEWA SAI KIYI WANNA INSHA ALLAH CIKIN BA SAI ZUBE BA*

*ZAKA GA MACE TAYI BARI SAU 2 3 4 SAI AYI MATA WANNA*

*・COPY RIGHT SIRRIN RIKE MIJI ・*
☏+2348037538596
*▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒❏▒▒*

Post a Comment

0 Comments