✆ WhatsApp
☏+2348037538596
Dayawa yan matan arewa ko nace qasar hausa suna da wani naqasu a soyayya.
→ HAKAN TASA SHAURAN QABILU SUKAFISU CIN RIBAR SOYAYYA.
→ ABUN MAMAKI SAIKAGA WACCE TAKE YARE GATA MUMMUNA AMMA SAURAYINTA DUDDUNIYA BA WACCE YAKESO SAI ITA YADDA YAKE MARARI AKANTA DA SONTA.
→ SAKAMAKON KULAWA DA TAKE BASHI A SOYAYYA.DA QWARENCEWA WAJEN IYA KALAMAI DA TSARI A SOYAYYA.
In kunyi nazari dayawa yan matan qabilu kamar yoruba igbo,indiya,china,turawa ,su a soyayya kullun burunsu dadadawa masoyin susuke da son suburgeshi son yagani yayaba ,jan hankalin sa.
HAKAN TASA SUKE GANE MESON SU NAHAQIQA BANA SHA’AWA BA, SAI KAGA SUNA SOYAYYAR SU CIKIN KWANCIYAR HANKALI, DA TAIMAKON JUNA KAMAR WA DA QANWA.
sabanin mu nan yan matan mu, dazarar kafara soyayya to watan baqinciki yakama a rayuwarka ,kataro mac babba haka zaka kasance cikin damuwa yau dadi gobe.
baqin ciki. WAI KULLIN KAI SAI DAI KA RARRASHETA, SAIDAI KAFARANTA MATA RAI.
→ IN KAKIRA A WAYA BAZATA DAUKA DA WURI BA.
→ INKAJE ZANCE TAITA WANI NUQUNUQU KAN TAFITO.
→ IN TABUQACI WANI ABU BAKABATA TAITA FUSHI DAKAI.
→ KUYI TAFADA AKAN AKWATI DA LEFE ,TANA SAI KAYI 12 KANA 6,KO KANA 3 ZAKAI TANA CEWA SAI KAYI 4 ,BA TAUSAYI YADDA KASAN ATM CARD HAKA SUKA MAIDA NAMIJI MAFIYA YAWAN YANMATAN HAUSA HAKA SUKE.
Babu abunda yafi cutar da yan matan arewa a soyayya irin RASHIN NUNA SOYAYA GA MASOYIN wai namiji akwai wulaqanci dan haka sai anjamaasa aji over.
AMATSAYIN KI NABUDURWA GA YADDA ZAKI MALLAKE SAURAYINKI.
1. tashin farko kizama me kyakkyawan hali kamar gaskiya, haquri,barin zargi,ruqon amana ,KAMUN KAI, dshauran su.
2, kizama me murmushi ga masoyinki ba me hade raiba bakuma koda yaushe ba kamar kina tallan makilin. Shi murmushi anayin sa yayin gai da masoyi,ko ban kwana da masoyi,ko yayin da akai wa juna satar kallo,ko yayin da aka hadu a hanya ko farkon shira,ko yayin da masoyi yafadi magana me nishadi.,
YADDA ZAKIYI MURMUSHI kidan tabe kumatunki tare da bude bakinki kamar kaso
1 cikin goma tayadda haqoran sama yawanci masu faffadan haqora yayin murmushi haqora 6 ko 7 nagabane suke bayyana ,amma masu qananan haqora sukan zarta hakan sannan gefen dadashin sama ma in yafito kadan abun yafi armashi,,sannanana so ki dan karkatara da kanki,ko ki motsashi ko kiyi qasa da kanki kadan, yayin murmushi ana hadashi DA kallon qauna wato irin kallon da kwayar ido take komawa 55 angle na ido ,ko wanda ake maida qwayan ido gefe irin na kallon kahadu fa.
Yar uwa murmushi nasa ki mallake saurayi sosai.
SANNAN AKWAI MURMUSHI NA GANIN dama
2* nuna soyayya ga saurayinki , wato ta wadannan han yoyin +mai dama sa da saqo in yaiyo miki ,wato reply na saqo domin wasu saidai kaita aikamusu saqon amma susai sun gadama zasu dawo ma dashi. Wata sai ka taqarqare kayimata kalamai masu yawa AMMA INTATASHI YIMASA REPLY SAIKAGA KOLAYI DAYA BAIKAIABA KAMAR BATA SO musali kaji tace .
nagode nawan ko kai nawan ,ko gaskiya naji dadi ,ko hmm nagode da shauran su DUKWANNAN BA DAIDAINE BA YAKAMATA YADDA BATA LOKACI KEMA KI QOQARTA KI YI KODA LAYI 3 KEMA KI AIKAMASA TABBAS ZAI JI DADI.
kiran sa a lokacin da bai zataba musamman a lokacin da kike zaton yana cikin abokan sa ,ko yana nishadi, aduk sadda kikakirashi yadauwayan sa yaga sunanki murmushi yakan farayi koda yana cikin abokansa zaitashi da sauri in antambayeshi maye zai ce mutuniyarce yana murmushi .
HAKAN YAKAN JI DADI KINKUMA BURGESHI KINKIRA SHI A CIKIN ABOKANSA DANSUSAN KIN DAMU DA SHI.
Amma dayawan yanmata su sai dai kaita kiransu wata inkaga takiraka to tana buqatar wani abune ko kayimata gorin kira, wata sai jarabar flash
yimasa kyauta ta bazata komai qanqantarsa musali saya masa zobe, turamasa kati koda na 10 wlh inyasan arzikinki daidai hakanne zai ji dadi sosai ,yasan yana ranki.
furtamasa kalaman soyayya koda rabin yadda shi yake furta mikine .
kula da lukutan sa na zuwa shira ,neman afuwar sa in kin saba lokaci , nunamasa damuwarki in yasaba lokaci ko bai zoba har sai ya rarrasheki.
yawaita yimasa nasiha cikin wasa da shagwaba +yin kwalliya yayin zuwan sa shira ,dakuma nunama sa damuW in bai yaba kwalliyar ba
nuna tausayin sa dakuma tayashi farin ciki ayayin da farinciki ya sameshi dakuma tayashi bacin rai ayayin da baqin ciki yasameshi.
girmama iyayensa .
nuna nishadI jindadi yayin dayazo gunki.
kada ki tsawaita jan aji a gareshi, inkika dan ja kadan ,to zai rarrasheki ,daganan kekuma sai ki haqura,
kina nuna masa kina da matsayi da kima da aji ba kowanna namiji yadace dakeba sai shi. +kizama me tsari da kama mutuncinki da sanin yancinki a soyayya musali KINUNAMASA BACIN RANKI IN ZAI SAKI SABON.
ALLAH KODA ZAI DENA ZUWA.dakan sa zainemi gafarar ki.
kada kizama me izza ga saurayi da nuna wa samari ke ba waninamiji da ya isa kiyi masa kaza da kaza SAMARI SUN TSANI HAKA
KIZAMA ME FUSKA DAYA
KADA KISA GIRMAN KAI GA SAURAYIN KI,
KADA KUMA KINUNA MASA KE MARAR YANCICE KAMAR IN BAKI SAME SHIBA MUTUWA ZAKIYI A A ,KIDAI NUNA MASA SO DAI DAI MUSALI. KADA KIBOYE QAUNAR DA KIKE MASA . ALLAH YASA MUDACE
0 Comments