NI"IMARKI AMARYA GOBE


✆ WhatsApp
☏+2340837538596
☆ Www.sirrinrikemiji@gmail.com
✹www.sirrinrikeminki@gmail.com
           NI"IMARKI AMARYA GOBE 

➜ kiyi zamantakewa da maigidanki da wadatuwar zuci watau hakuri da godewa akan duk abinda ya baki domin wadatar zuci kawo kwanciyar hankali.

➜ kiyi kyakkawan sauraro da biyayya agareshi domin Allah zai yi farin ciki dake mijinki zaiyi farin ciki dake.

➜ ki zama cikin tsafta da kanshi a koda wane lokaci,kada ki bari yaga abinda baya son gani agareki ko ya shaki wari agareki.

➜ kwalliya shine mafi komai acikin kayan kwalliya,kuma ruwa yafi ko wane turare kanshi watau komai kanshin turare in ba wanki aikin banza ne.

➜ ki shirya abincin shi a cikin lokaci domin zafin jinyinwa yana kawo tafasa zuciya.

➜ ki zama mai nutsuwa,mai aiki a hankali lokacin da mijinki yake barci domin rashin barci yana sa bacin rai.

⇨ ki kula da dukiyarshi ya'yanshi 'yan uwanshi da barorinshi,domin ki sami amintuwar shi.

⇨ karki saki ki tona masa asiri,domin idan kika tona mashi asiri bazaki tsira daga ramuwarsa gayyarsa ba.

⇨ kada ki nuna farin ciki lokacin da yake cikin bacin rai,kada ki nuna bacin rai lokacin da yake cikin farin ciki, saboda haka zai nuna rashin kula,kuma zai bata masa rai.

⇨ ki girmamashi kiyi masa da a matukar ikonki domin yaji dadin zama dake kuma ya darajaki.

☛ kiyi sani yar'uwa ba za ki ga abinda kike nema ba har sai kin fifita yardarsa akan yardarki,cikin abinda kike so da wanda kike ki.

             ```DARAJAR AMARYA```

dukkan mace mai daraja tana samun matsayi a wajen maigidan ta mai zai hana ki zamo mace wacce ake kwadayin kusan tarki! Zamowarki wacce ake yayi agidan miji.shi ne alfaharinki ka dai.

                ```KAYAN DA ZAKI NEMA```

⇛ DABINO
⇛ ZUMA
yin amfani da wa"yan nan kaya yana saka mace samun ni'ima ajikinta samun dabino mai kyau wanda ya nuna har yaso ma ruwa kina saka shi acikin zuma ya dau kamar kwana uku aciki sannan kina dauko wa kina ci tsawon wata biyu zai samar da ruwan ni'ima ga mace.

 Domin ita mace sai da ni'ima take rayuwa.
idan har dai kina san kiyi ruwan ni'ima to kiyi wanna hadi kwai.

 ```GYARAN TUMBI GA MATA & MAZA```

macen da bata son a ganta da tumbi kinfi son kiza ma yar dagwas dagwas ki zama dai-dai wa daida.

Ki samu kai tufa ki rinka zubawa cikin ruwan dimi kina sha sau biyu a rana safe da daddare kuma kina shafawa a tumbi,musamman idan zaki kwanta yar'uwa zaki sha mamaki da yardar Allah sai dai sai anyi hakuri don abin bana gareje bane.

       ```RAGE KIBA DA TUMBI```

ga masu fama da kiba ko tumbi wanna hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zafa aganki kina ta aikace aikace sai kace yarinya yar' shekara sha biyu(12).

✹ garin hulba
✹ ganyen na'a-na'a
✹ gari kanunfari
✹ zuma
= lemon tsami
= farin kwalli
= man 'na'a-na'a
ki hade wadannan ganye guri guda ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki,idan ya kai kamar minti biyar sai ki cire, sannan ki saka zuma a cikin ruwan sha,ki samu man na'a-na'a ki rinka shafawa tumbi zai ragu insha Allah idan kuma ana son rage kiba ne za a rinka zuba lemon tsami a ciki.

               ```MATAR DADI```

kece wacce ake so ake mararin kusanta ake begen zuwa gunta domin dadinta ki daure kiyi wannan hadi domin zamowa mace mai farin jini awajan maigidanta idan dai har kina san wannan matsayi to yi wannan da baru.

```KAYAN DA AKE HADA WA```

⇚ Kankana
⇚ zuma
⇚ garin dabino
⇚ ruwan inubi
wannan hadi yana bukatar nutsuwa wajan yin sa domin hadin yana da amfani sosai, ana bukatar kisami kankana mai kyau ki bareta ki zauna ki cire kwallayan ta! Ki sami blander mai kyau ki markade ta bayan kin gama sai ki sami kofi mai kyau ki kawo garin dabino da zuma da ruwan inubi ki hade su ki dame su kina sha zakiga yadda ruwan ni'ima zai yi miki.

```BA BOKA BA MALAM KO SIHIRI```
☏+2348037538596
```KUZARI MAZA DA MAZA```

ina mata da maza wa 'yan da kuzari bai ishe suba sannan kuma ba sajin karfin jikin su to wannan wata damace ta samu idan kuna san samun kwari da kuzari sai kuyi wannan hadi ku gani.

☏ WhatsApp +2348037538596

"KAYAN DA ZA A NEMA"
✹-DABINO
✹-NONON AKUYA
✹-ZUMA
✹-CITTA
asami dabino mai kyau a amma ku gyara
sai nonon akuya ana so dole sai kin samo na akuya so samu a gabanki ko a gabanka za a tatsa idan an samu nonan sai ki zuba dabinon da kika gyara acikin nonan akuyar ana bukatar ya samu kamar awa goma idan da hali kiyi hadin ki cikin dare da safe dabinon ya jika acikin nonan akuyar ana so kikai ayi miki markade idan da hali kisami bulanda mai kyau kiyi markadanki domin tafi sauki bayan ki markada amma karki zuba ruwa acikin markadan idan kin gama sai ki dauko zumarki amma anfisan farar saka sai dai in baki samu ba sai kiyi da ko wacce kizuba zumar acikin ko ki daka abinki yafi san babu wani mis aciki ko ki daka abinki yafi sauki yar'uwa kina shan wannan hadi ko kana shan wannan hadi zaku ga yadda kuzari zai samu da yardar Allah kuna sha kullun da safe.

```KI ZAMO MACE MAI DARAJA```

ina mace mai san zama gwana awajan maigida ko mininta dolenki idan kina san wannan matsayi kikasance da wannan hadin domin maigida yaji dadin awajan kwanciya.
 "yar uwa wannan hadin yana mutukar amfani ajikin mace lallai kiyi wannan hadi domin yin fice acikin sa'anninki nemi wa "yan
nan kayan kiyi wannan hadi zakiga yadda zaki koma awajan maigidanki.

KAYAN DA ZAKI NEMAN
☚DABINO
☚ZUMA
☚INUBI
da farko ana bukatar kisami dabino mai kyau garin dabino ake so kisamu ba yadda ake yin garin dabino ake samu wanda ya bushe so sai domin ya wancin dabino bai bushe ba. Idan kika samu sai ki bare dabino kitabbatar kin cire tsutsa ki tabbatar kin zuba garin ki cikin abu mai kyau daga nan saiki kawo ruwan zuma kizuba amma ana bukatar zuma sabuwar saka domin da ita ake yin wannan hadin shikuma inibi ruwan sa ake so kisamu ana samun wajan duk wani mai sai da inibi,ki tabbata ruwan aka baki sabo da gudun samun
matsala ana dama garin dabino da ruwan zuma mai kyau sabuwar saka amfanin zuwan inibi a cikin wannan hadi shine kafin ki sha wannan hadi ake so kisha ruwan inibi ko da makwarwa daya amma shi wannan hadin garin dabino da zuma cokali biyar ake sha dan biyan bukata.

HADIN DAKIN UWARGIDA

wannan wani hadine mai daraja awajan mata da mazajen su mutukar matayen sunyi mazajan su zasu ji dadi wajen kusan tarsu wajan saduwa ki daure kiyi wannan hadi domin faranta ran maigida dan yaji dadi idan kuwa kina san ganin murmurshin maigida da farin cikin sa lallai kiyi wannan hadi domin maigida ki yaji dadi.

☆DABINO
☆ALKAMA
☆ZUMA
DA farko ana bukatar garin mai dan yawa ita kuwa alkama mai kyau ake so kisamu itama ana bukatarki garinta ko ma kisami alkamar ki ke wanke ki surfa ki tabbatar babu datti sai ki kai ayo miki nika mai laushi kisaka rariya ki tankade shi yayi laushi ki sami ruwa maikyau ki dora akan tukunya idan yayi zafi sai kiyi tuwo da garin dabino da kuma garin alkama ki tuka kamar zaki yi tuwo amma ban ci kamar tuwo da miya zaki ga yadda zaki koma indai ni'ima ce zaki bada labari da yarda Allah.

```MACE TA ZAMO MAI RUWA```

KINO SO kizamo mace mai ni'ima da ruwa to kiyi wannan hadi zakigane cewa mata masu ruwa suna marewa amarcin su awajen mazajensu idan kina san samun wanna matsayi to kiyi.

•$ ALKAMA
•$ MAIwa
•$ NONO MAI KYAU
da farko kisami alkama mai kyau ki tsince ta ki gyara ta tayi kyau ki tabbatar babu wani datti aciki sai ki wanke ta ta futa fes sai ki kai a barza miki ko ayi miki nika ba mai laushi ba.

Ita kuma maiwa ana bukatar ta yi laushi amma ki tabbatar kin gyarata ita ana bukatar kina hade alkama da maiwa kina damawa da nono kina sha idan kuma bakya amfani da nono to kisamu madara mai kyau kina sha da ita zaki bama kawarki labari.

      ```ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA```

     ``` MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE```

gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki, sai ki samu: ☏ Whatspp +2348037538596
⇨ aya
➜- zuma
➜ -dabino
☚garin sallaja
sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma, wadda batayi aure ba kada tasha.mijinki zai ji kin canza sosai.

                ```SINADARIN MA'AURATA:```

shi wannan wani sinadarine mai albarka wanda ake yi masa lakabi da sinadarin ma'aurata, kuma yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta, zaki samu:

-furen zogale
-zanjabil
-habba
-garin raihan

sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan hadin.

```HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:```

ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan,sudan,da matan jordan suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara,dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi.

↯-kankana mai kyau
↯-zuma
↯-raihan
sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.

                 ```••RASHIN SHA'AWA:••```

akwai matanda basayin sha'awa ko basa jin dadin saduwa ko ni'imarsu ta dauke, to yanda za'a magance wannan matsala shine sai kisamu.

➜-zangarniyar zogale,da ya'yanta gadaya
➜-karanfani
➜-citta
➜-masoro
➜-da kinba
sai ki dakesu guri daya su zama gari,sai ki rinka shan wannan hadi a shayi safe da yamma,ki gwada ki gani, yana kara dadin da mai gida zai gamsu sannan kuma zaki rinka cin dabino(ajuwa) mai kyau tare da kwakwa zaki sha mamaki.

            ```NI'IMA SINADARI MAI DADI```

ga wani hadi na musamman dan karin ni'ima da nishadi da dadi.

-ya'yan zogale
-kankana
sai ki dakesu guri daya suyi laushi sai ki rinka sha da nono safe da yamma.

          ```DON FARIN CIKIN MA'AURATA```

shi wannan wani hadi ne da akeyinshi dan farin cikin ma'aurata, kuma yana sa asamu nishadi da kuma karin ni'ima da dadi, yanda akeyi shine za'a samu.

-kankana mai kyau sosai( a yayyankata)
-ya'yan zogale
-kumasoriyya ta asali
-ayaba mai kyau sosai
ya'yan zogale da kumasoriyya za a dakesu da kyau suyi laushi, sai ki rinka diban karamin cokali na garin maganin kina hadawa da wancen kankanar da ayaba da madara ta ruwa, sai ki yamutsasu ki rinka sha, sau biyu a rana safe da yamma.

sannan kuma in zaki kwanta da daddare sai ki hada farin miski da zuma farar saka da man zaitun mai kyau ki rinka shafawa a gabanki,zai kashe kwayoyin cututtuka da gamsar da maigida da nishadi.

       ```DON MAGANCE ZAFIN SADUWA:```

wannan wani hadi ne da akeyi don magance zafin saduwa ko rashin sha'awa ko daukewar ni'ima.

-dabino
-garin ridi
-garin habba
-da garin raihan

sai a samu zuma lita daya a hadasu wuri daya a rinka sha cokali daya a ruwan shayi safe da yamma.

Post a Comment

0 Comments