[SIRRIN RIKE MIJI ☏+2348037538596
IYA MAGANA
ki zama kin iya magana mai dadi ta kwarkwasa da kisisina, domin ya rinka jim maganarki mai taushi tana fitowa daga bakinki
MISALI, ba a ce ta rinka yin magana kamar ta namiji ba, kada miji yace yara sunje makaranta? Kice, eh sun je, kinga kin yi magana cikin yanayin muryar maza, an so ki lankwashe muryarki kiyi magana cikin kissa magana muryarki kiyi magana cikin kissa kina magana kina lumshe idanu, shi da kanshi
zaki ga yana nuna miki jin dadanshi anso mace in ta kadaita da mijinta ko kuwa ba a lokacin bacci ba.
Shin wai saduwa ce jin dadin mace da namiji? A'a duk inda kuka kadaita da mijinki ki rinka zama kusa da shi, kada ki zama kamar
matar kauye kun san matar kauye itace wadda idan mijinta zai ci abinci shi yana zaune a bakin kofa, ita kuma tana daga can nesa dashi akan dutse yanzu suma sun waye
saboda haka ki zama mace wadda tasan kanta, idan mijinnta yana kwance ke kina zaune kusa da matashin kansa, kuma yana zaune ke ki kasance kina zaune a hagunsa ko damansa, kina yi masa matsa, ki nayi masa nau'ika daban-daban haka ma'anso duk lokacin da zaku kwanta bacci, kiyi masa wasa a cikin kunnensa, kina fadawa ajikinsa a nan dai ana so ki zamarwa mijinki tamkar karamar yariya, to muddin mace ta rike
wada'annan abubuwan da aka fada, zata mallaki zuciyar mijinta, zata rinka sarrafa mijinta yadda take so.
☏ whatsapp +2348037538596
Ana so mace ta iya salon kwanciyar aure kala daban-daban, kada mace tace, salon kwanciya daya ta iya, yana da kyau ta iya kamar kala goma, domin ta hakan zata rinka faranta ran maigidanta.
🍂[AMFANIN MAN TAFARNUWA]🍃
idan yaro ya kai wata uku da haihuwa ko fiye za a bashi rabin cikin cokalin shan shayi sau uku a rana, kwana uku, yin haka zai kare shi daga danshi da tafiyar ruwa da cutar nan tamowa amma a rika gaurayawa da abin da zai sha ko kuma a shafa wa yaron man tafarnuwar a dadashinsa kafin yafara fitar da hakori, yin haka yana sawa ya fitar da hakoransa ba tare da wahala ba.
MACE MAI GOYO IDAN BATA DA NONO ko kuma tana so nononta ya yawaita, sai ta sami hantar karamar dabba ta soya amma zata sa cikin babban cokali biyu na man tafarnuwa a cikin man da zata soya hantar idan tayi haka zata sami isasshen nono.
👨👩👧👧 GAME DA SAMUN HAIHUWA
matar da bata taba samun ciki ba, idan taso ta gane zata sami ciki ko bazata samu ba, sai ta sami ruwa mai kyau da sabulu mai kayu ta wanke gabanta sosai bayan ta goge danshin, sai ta sami man tafarnuwa cikin cokalin shayi daya, tasa auduga mai kyau a cikin man tafarnuwar sannan sai ta sa a gabanta ta tare ta yadda audugar baza ta fado ba ta bar ta a ciki har tsahon awa biyu idan taji
warin tafarnuwar ta bakinta to hakika zata sami haihuwa idan bata ji warin a bakinta a karo na daya ba sai ta maimaita sau uku.
SAMUN HAIHUWA
matar da bata haihuwa ko kuma ta dade ko ta sami tsawon lokaci bata haihu ba, sai ta sami kwan agwagwa guda biyu ta toya amma man dazata soya wainar dashi tasa man tafarnuwa a ciki ko kuma ta soya da man tafarnuwar sai ta ci da safe kafin taci komai tayi haka a jere kwana biyar zata sami
haihuwa in Allah yaso.
MANIYYINTA YA YAWAITA
idan mace tana bukatar maniyyinta ya yawaita sai ta sami madarar saniya kofi daya ta zuba man tafarnuwa cikin cokalin shayi uku a ciki ta gauraya ta sha kofi daya da safe kofi daya da dare matar data yi haka zata bai wa mijinta sha'awa da mamaki matuka.
FARJINTA YA ZAMA A TSUKE DAN KARAMI,
matar kuma da take so farjinta ya zama a tsuke dan karami, daidai yadda zata gamsar da mijinta yadda idan ya sadu da ita ba zai sake tunanin wata ba sai ta sami"DEER MUSK" rabin-rabi na cikin cokalin shayi daya, sai ta hada da cikin cokali daya na man tafarnuwa ta gauraya, sannan sai ta tsoma da auduga mai kyau ta sa a gabanta, bayan awa uku sai ta cire ta yar da audugar ta yi haka sau hudu ko sau biyar idan tayi haka gabanta zai dawo daidai dana budurwa wadda wani bai taba
kusantarta ba.
AMFANIN MAN TAFARNUWA GA MAZA
idan namiji yana jin kaikayi a jikin marainansa ko zakarinsa, to sai ya dafa da ruwa kofi biyu idan ya tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu ya gauraya sannan ya sauke, idan ya huce
sai ya wanke gabansa gabadaya da ruwan, zai sami sauki.
[WANDA BAYA IYA SADUWA DA IYALI FIYE DA SAU DAYA ]
ko kuma daya soma sai yaji ya gaji, to sai ya sami dabino mai kyau guda dari da goma sha uku ya dafa da ruwa mai kyau, idan ya tafasa sai ya tace da farko zai dafa da ruwa kamar kofi hudu, bayan ya tace sai ya debi kofi uku ya sake tafasawa yana cikin tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu, sai ya barshi akan wutar ta yadda ruwan zai dawo kamar kofi biyu idan ruwan ya huce sai ya rika sha babban cokali biyu sau hudu a rana ya yi kwana bakwai yana yin haka.
NASAN MAZA DA MATA ZASU JI DADIN WANNA POST SOSAI DOMIN ZAMANTAKEWAR AURE WANNA SAI.
SIRRIN RIKE MIJI
++++++++++++++++++++++++++
☏ +2340837538596]
0 Comments