✆ WhatsApp
☏+2348037538596
■ DUNIYAR MA"AURATA ■
duk mai wannan cutar ko matsalar to sai ya samu man sim-sim da man zurman da man zaitun da man habba sai ya hadasu wurin daya a rinka shafawa sannan a hada garin yansun da garin hulba a tafasa da zuma a rinka sha safe da yamma.
```CIWON IDO```
wanda yake fa ma da ciwon ido sai ya samu hulba ya nika ta sosai ya tankade ta sai ya kwaba ta cikin tataciyarr zuma a rinka digawa kafin kwanciya bacci sannan ya rinka dafa hulba da zuma kadan ya shada safe kafin cin abinci da kuma yamma kafin bacci da ikon Allah za a dace.
```MATSALAR ULCER```
a samu karamin cokalin kumasoriya da na habbatussauda a kadasu da madara(peak milk) rabin gwan-gwani a rinka sha sau biyu a rana za a sha mamaki.
```ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA```
KARIN NI 'IMA TA HANYAR LAMBU
mai son tasamu karin ni'ima ta wannan hanyar ga yanda zatayi, sai a samu wadannan abubuwan da za a lissafa masu kyau sosai;
- AYABA 🍌
- GWANDA 🥔
- KANKANA 🍉
- AFUL
- CITTA 🥓
sai ki markadasu gaba dayansu, bayan kin markadasu sai kitacesu ki rinka sha sau biyu a rana safe da yamma.
```MATA MASU DUBARA:```
sau dayawa wadansu mata suna kurkure wajen rashin kulawa da jikinsu musamman gyaran gabansu, sai kaga sunbarshi kamar wata magudanar ruwa basu kulawa dashi, to
ga mai son gyarawa ga hanya zaki samu
wrong:
uwar gida inda wannan wurin babu gyara gaskiya mai gida dole ya tsane ki koda kina.
- kwalliya
- abinci
ki samu
- lemun tsami 🍋
- hulba ya'yan habba
- bagaruwa 🌱
sai ki tafasasu, ko dafasu kina tsarki dasu bayan kin tsane sai kisamu farin miski mai kyau ki rinka shafawa a gabannaki inbaki samu farin miskiba to sai ki samu man zaitun mai kyau ki ringa shafawa a gabanki zaki koma daram, zam,zaki zama yar gaban goshi, yar gatan mai gida.
☏ WhatsApp +2348037538596
✹ DUNIYAR MA'AURATA ✹
✹✹✹✹ HADIN YARGATA: ✹✹✹✹
zaki nemi wadannan abubuwa kamar haka
➜ dabino
➜ gyada
➜ garin rogo
➜ mazarkwaila
sai ki samu ayaba mai kyau sosai ki yayyankata sai ki shanyata tabushe, sai kisamu kananfari cokali biyu(2) sai ki dakasu suyi laushi sosai sai ki rinka shan karamin cokali sau daya(1) a rana.
◆◆ GYARAN JIKI: ◆◆
wannanma wata hanya ce da ake bi don gyaran jiki, shi kuma yanda ake yi shine za a samu:
• zuma
• lalle
• man zaitun
• kwaiduwar kwai daya(1)
• kindirmo
• garin kumasoriyya
sai a kwabasu guri daya sai a rinka shafe jiki da wannan hadin, bayan kamar kimanin mintuna talatin sai ayi wanka.
```DON KULAWA DA LAFIYAR FATA```
don kulawa da lafiyar fata da gyaranta za'a iya samun wadannan abubuwan kamar haka:
☛dayen kwai guda daya(1)
☛kurkur cokali biyu(2)
☛kumasoriyya
☛kindirmo
☛garin lalle
sai a kwabasu waje daya arinka shafe jiki da wannan hadin bayan minti30 sai ayi wanka.
```ZUBAR GASHI MATA```
SAI ki samu sim-sim da jir-jir kamar cokali goma(10) ko sama da haka, sai ki hadasu da man habba karamar kwaiba sai ki rinka shafawa safe da yamma.
```DON FUSKA TAYI KYAU```
sai ki samu zuma mai kyau sosai ki hada da kemun tsami ki rinka shafawa, bayan 30mt ko sama da haka sai ki wankeshi da ruwan dumi bayan nan kuma sai ki samu man zaitun mai kyau sosai ki,rinka shafawa.
```MAGANIN KARFIN MAZAKUNTA```
duk mutumin da yake son ya samu karfin mazakunta to sai ya samu danyar albasa sai ya yayyankata asoya da man zaitun sai tayi ja sai a fasa danyen kwai a kada shi da garin habba sai a zuba a sama in ya soyu sai a rinka ci kullum da yardan Allah za a dace.
```MATSALAR NAKUDA DA SAMUN SAUKIN HAIHUWA```
sai a samu ganyen na'a-na'a da garin habbatussauda da garin albabunaji arinka dafawa da zuma kadan a rinka sha.
```MATSALAR WARIN BAKI```
sai a rinka kurkure baki da wannan hadin za adace da yardar Allah: ruwan zafi rabin kofi, ruwan kal cokali(2) zuma cokali(3) a rinka kurkure baki dashi sannan kullum a rinka shan zuma da ruwan zafi.
```CIWON MARA GA MATA```
sai a samu garin zaitun da garin habbatussauda a rinka dafawa da zuma a rinka sha safe da yamma insha Allah za a dace.
duk matar da take ciwon mara a lokacin Al'ada sai tasami man zaitun da na'an'a da ruwan tsamiya
tarinka sha insha Allah za'a dace.
0 Comments