□□□□□□□□□□□□□□
→ ▼▽▼▽▼▽ ←
→___MU•••FARKA•••MATA___ ←
❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐❐
TARE
DA
ALKALAMIN
________________________________
✭✭✭✭✭✭✭✭✭✭✭✭✭✭✭
[____SIRRIN___RIKE___MIJI_____]
❐❐WhatsApp
✆ +2348037538596
■•■•■•■•■•■•■•■•■•■•■
________________________________
☆☆_MACE TA KWARAI_★★
✎
Duk Inda matar kwarai take, to sai an ga ta fita daban da sauran mata, domin kuwa duk wani abu da ake son mace ta hada, itama tana da su , kuma duk Inda aka Kira ta da sunan mace, to za ta amsa ba tare da ta yi shakkar amsawar ba, za kuma a sameta kamar haka:
↓ ↑
WACCE BATA FITA SAI DA IZININ MIJINTA
◇••••21 POINT AGENDA••••◇
↓ ↓
mace ta kwarai itace mai
✎hakuri
✎ juriya
➽ tsafta
➽ iya kula da miji
☛ mai kyaun hali
☛ kawaici
✵ ladabi
✵ da kuma biyayya
✎sannan kuma itace wacce ba ta Bari mijinta ya ga abinda ba so daga gareta
✎ itace mai kusanta da mijinta da tausayinsa
✎mai boye farin-cikinta a lokacin da mijinta ke cikin bakin ciki.
✎sannan kuma mai iya sadaukarwa ga mijinta dukiyarta, idan bukatar hakan ta taso.
✎mai kiyaye duk wata doka da mijinta ya gindaya mata na shari'ah
✎mai nuna ma miji so na tsakani da Allah ba don
☛kudinsa
☛kyau
Ba
✧ itace mai yawan yiwa mijinta addu'a a duk Inda yake.
✧ sannan kuma mai girmama mijinta fiye da kowa.
✧ kuma mai damuwa da mijinta a duk Inda yake yana cikin ranta
✧ mai juyo da hankalin mijinta,idan zai shiga halaka
✧ mai zama da mijinta in yana da shi, ko ba shi da shi da hakuri da abinda ya bata.
✧ mai kokarin kyautata masa da kare mutuncinsa.
✧ mai kokarin boye sirrinta da mijinta a duk halin da suke ciki.
☞ mai rikon amana da addini
☞ mai kishin mijinta da kuma yin mai addu'a.
☞ mai hangen nesa kuma kamila.
☞ mai tsare mutuncin mijinta a gaban idonsa da bayan idonsa.
☞ mai iya lallaba mijinta ta samu biyan bukata cikin kwanciyar hankali, ba tare da ta je ga
✿ฺ´BOKA KO MALLAM`✿
ba
⇨ mai iya mallakar mijinta, mallaka mai kyau da ba mai iya juya shi sai ita.
. ○•••TUNATARWA•••○
MATA mu rike wannan 21 point agenda saboda muddin ki ka rikesu, to ko ba ki da kyau, kin zama kyakkyawa, haka idan ki ka sakesu to ko kina da kyau kin zama mummuna, domin ba za ki zamo a cikin tashin hankali muddin ba ki ka mallake su ba.
________________________________
➤KI BA MAI-GIDA KULAWA TA MUSAMMAN➣
'yar-uwa ki kula, duk Inda namiji yake, to fa so yake ki dinga tararaiyarsa kamar
✭✭JINJIRI
ma'ana ki dinga Lura da shi kamar yadda uwa take Lura da yaronta, ki na ji da shi kamar
➽KARAMIN YARO
ki na ba shi abinci a baki, ki dinga yi masa
➽WANKA
Ki na yawan sumbatarsa da runguma
Sa masa kaya, shafa mai, da dai sauransu, domin kuwa abin da yawa.
________________________________
↓ •••••••••••••••• ↓
└✭KI SAMU SINADARAI✭┐
' Yar-uwa ki samu sinadaranki, domin Kara janyo hankalin mai-gida ta fannin:
☆ ABINCI.
★ KAYAN SA KAMSHI A GIDA DA JIKI DA GIRKI DA SAURANSU.
♡SINADARAN GIRKI♡
curry, thyme , onga , rayco , Maggi ,seasoning powder , carrot cabbage , peas , green beans , green pepper , da sauransu , duk wadannan sinadarai ne na
◉◞GYARAN ABINCI◟◉
________________________________
∩SINADARAN KAYAN JIKI∩
Akwai
→ roll on
→ humra
→ body spray
→ handa cream
→ body cream
→ face cream da sauransu.
________________________________
| ̄SINADARAN KAYAN BAYI ̄|
kamar:
→ dettol
→ toilet flosher
→ toilet air freshener
→ bath fruit
●・(TUNATARWA)・●
'Yar-uwa mu tanadi wadannan domin jin dadinmu da na mazajenmu da Kara gyara duk wani kayan amfanin.
+2348037538596
⊂( ̄ ̄)⊃GIRKI MAI KYAU DA DADI⊂( ̄ ̄)⊃
+2348037538596
yake Yar-uwa duk Inda kike, ki kasance mai iya girki, domin duk
→ ♛ KYANKI
→ ♕ KWALLIYARKI
in dai ba ki iya girki ba, to ba magana saboda mai-gida ba zai dinga kawo abokansa gidansa ba, saboda babu girki fita kunyar daga wurin ki.
Ki Sani, idan har ba ki iya girki ba, to ki nemi mai koya miki ko kuma ki dinga siyan littafan girki, ki koya ko kuma ki fita gari ki koya ,kuma ba sai lallai girki mai kashe kudi ba, ki Lura da yana yin cefanen da mai gida yake kawowa.
Sai kiyi abincin ki dai-dai da shi, kuma ki tsara yayi dadi, ya kuma zama mai kayan kyan gani da Ido, mai tsafta , saboda idan kin kawo ma mai gida , ba zaiyi kyamar ci ba.
Sannan kuma abinci da akeci sau uku a Rana ya kasance kinyi Wanda zai dace da lokacin da kuma yanayin da ake ciki, sannan ki Lura da zabin mai gida wato yanayin irin abincin da ki ka ga ya fiso da safe da Rana da dare.
________________________________
MU FARKA DAGA BARCI SABODA YANZU NE MUKE CIN LOKACIN MU:
abinda yasa nace haka, shine idan ba ki tsiri yin wadannan abubuwan da kuruciyar ki ba, kuma tun wuri ba, to yaushe ne Zaki yi?
Ko-ko sai lokacin da tsufa ya kamaki Kai da furfura?
Saboda haka tun yanzu ya kamata mu San abinda muka taka, tun lokacin bai kure mana ba, saboda yanzun ne muke cikin lokacin mu, kuma idan kika fara daga yanzu shine zai wuce har tsufa dan haka mu kula da wadannan ga su nan duk sigogi ne da hanyar Kara rike maigidanki:
________________________________
+2348037538596
[ SUTURAN DAYA KAMATA KI DINGA SAKAWA]
irin wadannan suturun kuwa sune:
→ ATAMFA:
Riga da zani ko siket, amma kuma ba matsatsu ba, saboda idan kika saka matsatsu ,wani zai iya zuwa ya shigo, lokacin da ba ki zata ba, da Rana kenan ko da safe:
→ SHADDA
→ LESS
→ MATERIAL
Duk na sawan safe da Rana ne:
→ LOKACIN MAI-GIDA ←
sai kuma Riga da wando
→ English wears:
→ body hock:
Amma su wadannan na kwalliyar
● dare ne
Babu Wanda ya kamata ya gansu sai maigidanki kuma idan Zaki saka to ki tabbatar kin saka matsasu.
Wanda duk Inda kika juya ki na taku a cikin gidan, to sai ya ji sha'awarki.
●
NIGHT GOWN:
ita wannan kin San irin tata shigar, wato rigar barci ce
( SLEEPING DRESS)
ita ma duk wanda Zaki sa, ki tabbatar mai daukar hankali ne, kuma wacce zata Kara fito miki da surar jikinki, don haka an fi son asa 'yar shara-shara kuma mai Kama gwiwa.
ლ◉◞MIJI◟◉ლ
Ki kasance mai kula da hakkin mijinki, idan kuma ba haka ba, to koda ki na masa wadannan abubuwan da na lissafo to fa zai dinga Neman matan banza a waje, wanda ba'a fata!
Amma kuma laifinki ne, tunda ba kya iya sauke masa bukatarsa, domin sai kin zage dantse ki kasance mai juriya , tun ba in Allah ya ba ki miji mai yawan bukata ba (HARIJ) to fa sai kin yi hakuri da sannu Zaki Saba.
Duk hakkin miji da ya hau kanki, wanda ki ka San ya zama dole a gareki, ki sauke masa, to dole ne ki ba shi hakkin sa, musamman wurin kwanciya domin idan ya Fara Neman mata a waje, sai kin fi kowa bakin ciki
Ga yadda cuta suka yawaita, ya je ya dauko, ki ya shafe ki,sai a kula..
________________________________
┗0┓┗0┓┗0┓┗0┓┗0┓
→ BABBAR MATSALA ←
________________________________
wata babbar matsala itace:
•••FARKO-AURE•••
sai kaga soyayya da kulawa ga mai-gida kamar a cinye juna.
Amma kash!
Sai dai daga baya, da zarar mace ta Fara samun yara, sai kuma labarin ya sha bamban.
A JUYAWA MAI-GIDA.
duk wata kulawa sai ta kau, sai wanda ya zama dole.
Ita kullum hankalin ta yana wurin yaranta
→ kuskure ne babba matan hausawa muke yi
Domin ai komai da muhallinsa, yara dai koda yaushe Ku na tare, ba kuma cewa aka yi kada ki kula da suba.
Amma yayin da mai-gida uban gayya ya dawo, ya dace ya samu kulawar data dace.
Don hakan ma da wasu ke yi, yana sa mai-gida ya fita harkaki, ya koma wajen matan banza.
Ko kuma ya je wajen Hira,sai kin yi barci , ya dawo tunda ya San ko ya dawo da wurin, ba wata kulawa zai samu a gunki ba.
To meye ribarki da Kai da kaya fa, duk mallakar wuya ne.
Ma'ana dake da yaran duk zamansa kuke yi
Sai a kula, matukar kina son kina son kaunar mijinki.
________________________________
↓ ••••• ↓ ••••• ↓
⊂◎(MAI TATTAUSAN LAFAZI)◎⊃
duk macen da take tausasa harshenta, a duk lokacin da zata yi ma mijinta magana, to wannan matan mutumcinta damba ne.
Namiji zai dinga gani, kuma duk mai wannan tausan lafazin ta fi Kara shiga zuciyar mijinta.
Don kuwa idan kina yi masa, zai dinga jin maganar har cikin kwakwalwar kansa, don haka 'yan'uwa mata mu dinga Lura da yadda zamu dinga yima mazajenmu maganar, saboda wannan abune mai matukar muhimmanci a zamantakewar aure, saboda suna bala'in kaunar mai masu magana cikin taushin lafazi.
________________________________
+2348037538596
__JAN_HANKALIN_MAI-GIDS__
Ki dinga amfani da kissa da kisisina irin namu na mata domin Kara Jan hankalin mijinki zuwa Gare ki ta hanyar.
✎ girki mai kyau da dadi
✎ kananan kaya matsasu
✎ tsafta
✎ iya kwalliya
✎gyaran gashi
《IYA KWANCIYA DA MIJI》
da salo-salo kwanciya iya karkada jiki da girgiza kirji yadda hankalinsa zai rinka tashi
Da sauransu :
☆O☆••SHAGWABA••★O★
duk namiji yana mutuwar son mace mai shagwaba, domin kuwa yana karasa ki Kara tasiri a zuciyar mijinki, don haka 'Yar-uwa ki Lura idan yana gida ki dinga kusanta kanki da shi, ki na narkewa a jikinsa, ki na masa shagwaba kamar karamar yarinya tare da dan kuka-kukan shagwaba, yadda Zaki Kara shiga zuciyarsa sosai.
Saboda duk abinda kika ce ki na so mijinki ba zai dinga jin kyashin ba ki ba, kuma idan ma yana miki wulakanci, Zaki ga ya daina insha Allah, in dai kika yi amfani da shawarar Dana bayar.
Saboda haka koda yaushe idan yana gida, ki dinga makale masa, kada ki Bari Ku dinga yin nisa da juna, koda yaushe ki dinga zabga masa shagwaba, kina Kara narke masa a jiki kamar mage, kuma ko magana Zaki yi da shi, to ya kasance cikin sigar shagwaba Zaki dinga yi masa...
________________________________
+2348037538596
^▽^MAGANIN TARI NA YARA DA MANYA MAI TSANANI^▽^
Tari mai tsanani abune da ke sanya mutum ya gaji lokacin guda saboda yawan amfani da energy da mutum ke yi lokacin tarin, yana iya janyo ciwon Kai, ciwon kirji, yana Hana yin barci da sauransu.
Idan yaro ko babba na fama da wannan lalura sai abi wadannan hanyoyin don magance wannan lalura kamar haka
→ farar albasa
→ zuma
A samu manyan farin albasa guda 2 a dafa shi da ruwa kofi 2 bayan ya dahu sai a tsiyaye asa zuma asa sake dafawa don ya yi kauri sai a sauke a barshi yayi sanyi Ana shan cikin cokalin bayan anci abinci har wata 2 wannan babban mutum ma zai iya yi amma sai babban cokali zai yi amfani da shi ba karamin ba.
________________________________
________________________________
☆★☆★☆★☆★☆☆★☆★☆
SIRRIN ★ RIKE ☆ MIJI
TARE
DA
ALKALAMIN
sirrin☛ rike☛ miji
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
0 Comments