┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴┬┴
□NI'IMAR MATA□
☛ sirrin • rike • mijinki
✆ whatsApp
➽ +2348037538596
┻━┻┻━┻┻━┻┻━┻┻┻━┻
❑ KARIN NI'IMA A AL'ADANCE A SAUWAKE ❑
ana so mace ta ringa gyara kanta tun tana gidan iyayenta ba sai tayi aure ko kuma ta zo yin aure kafin ta Fara gyara kanta ba.
wasu da yawan yan'mata sai kaga suna yin abin har yana gona da iri.
❑ ABIN DA YA KAMATA KINA YI TUN KAFIN KI YI AURE SHINE ❑
✎ TSARKI DA RUWAN DUMI :
tsarki da ruwan dumi ba karamin taimakawa yake yi ba wajen gyaran ( farji )
Mata Ku kiyaye tsarki da ruwan sanyi saboda ba karamin illa yake yi ma mace ba.
✎ GANYEN MAGARYA:
ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.
✎ ZUMA:
ana so mace ta ringa shan Zuma cokali daya (1) da safe daya (1) da daddare 1 wannan yana taimakawa wajen dawo miki da ni'iman ki da ya tafi yayin da kike jinin al'ada.
❑ SHAN ZUMA ❑
ana so macen da take cikin jinin al'ada ta rinka shan zuma cokali uku (3) kullum da safe har tsawon kwanaki da zata gama al'ada.
☛ MAN HABBATUSSAUDA :
zaki sami man habbatussauda shima ki rinka sha kina shafawa a ( farji)
☛ KANKANA DA MADARA :
Ana so mace ta rinka shan kankana da madara a ko wane lokaci da ta gama al'adarta.
☛ KANKANA DA CUCUMBER:
zaki yanka kankana da cucumber sai ki hade su kiyi blanding ki rinka sha a duk lokacin da kika sami Hali.
❑ AL'MISKI ❑
ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki.
Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.
✿ IYAYE ❀
wadannan abubuwan Dana lissafa irin wadanda ya kamata mace ta rinka yi kenan tun tana gaban iyayenta.
✎ mata a daina yawan cushe-cushe a ( farji ) yawan yin hakan ba karamin matsala yake jawo wa ba.
❏ TURAREN ( FARJI ) ❏
wannan hadin shi zai sa farji ya dinga kamshi a duk lokacin gabatar da jima'i:
➽ anbar.
➽ miski.
➽ ganyen magarya.
➽ rihatul-hubbi.
➽ ma'ul miyami.
Sai ki hade su waje daya ki tafasa su ki juye a roba ki Kara ruwa ki zauna a ciki kamar (30) min.
Lokacin da zaki kwanta ki Kama ruwa da shi ki shafa ruwa a gefen ( farji ) wannan shi zai Hana mijinki ya guje ki.
❐ HANYOYIN GOMA SHA DAYA DA YAR'UWA ZATA BI DON SAMUN INGATACCEN NI'IMA A JIKINTA ❐
✎+2348037538596
✭ sirrin ✭ rike ✭miji
➤ KUNUN ZAKIN DABINO
zaki sami dabino mai kyau ki cire kwallayen ki tsabtace shi, sai ki jika har sai ya yi taushi sosai, sai ki markada a blender, ki saka Zuma da madara ruwa a sha.
➤ KWADON ZOGALE
yawan cin kwadon zogale da tumatur tare da dafaffen kwal.
➤ ALKAMA
ki sami alkama a Niko miki ita, ki soya sama-sama har yayi ja, idan kika kusan gama period naki sai ki dama kamar salala da nono ki sha sau 3 domin jinin na tafiya da abubuwan da yawan.
❁ ZUMA DA GARIN HABBATUSSAUDA
mai kyau da man zaitun kina sha tea spoon biyu safe biyu da yamma biyu na sati biyu(2)
■ MADARAR RUWA
gwangwani daya da kwai ki buga har sai ya daina kumfa a sha.
♡ SIRRIN DA ZAKI HADA DA KANKI ♡
✎ dafa kanunfari idan ya dauko nuna sai ki zuba Zuma a ciki, bayan kin sauke, sai ki sami garin ridi ki zuba ki hada nonon shanu mara tsami ki gauraya idan yayin sanyi ki sha.
┬──┬┬──┬┬──┬┬──┬
☛whatsApp
✎+2348037538596
❏ SIRRIN ✧ RIKE ✧ MIJI ❏
┻━━┻┻━┻━┻┻━┻━┻┻━┻┻━┻
0 Comments