Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com
✆ WhatsApp ☏+2348037538596
namiji da yake fama da raunin al'aura ba'a cewa ya sha magani kaza, sai anyi masa bincike guda uku:
1 a duba a gani baya da ciwon sugar?
saboda cutar sugar tana sabbabar da raunin al'aura.
in yana da ciwon sugar a kwai maganin da zaiyi amfani da shi.
2 sai a duba yana da basir?
In yana da shi akwai hanyoyin da ake bi a magance shi.
3 a duba a gani baya da gajiya da talauci?
ko yawan aiki ko damuwa domin shima yana kawo raunin al'aura saboda hankalin bai natsuba balle yayi sha'awa.
*KA DAURE KAYI WADANNAN MAGANIN MAIGIDA*
ciwon sugar
○ man hulba
○ zaitu ( jonifer oil )
○ habba yar'algeriya ,
○ zaitu lauz
sai a hada su waje daya kafi ya kwanta da dare da awa daya zai samu madara musamman na luna, sai a dumama su tare da zuma sai a gauraya shi a sha.
da safe kafin a karya, za'a dace insha Allah.
inda kuma babu ciwon sugar yana son ya samu kusancin matansa sai ya samo hulba tare da matan zasu sha tare kafin su kwanta da awa daya wanna yana taimakawa.
damuwa sai a rage ta sosai da shan sugari duk.
Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirinrikemiji@gmail.com
☏+2348037538596
0 Comments