🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆🍆
#KOKUMBA: na daya daga cikin 'ya'yan itatuwa wadanda masu aure ya dace suyi aiki dashi, haka zalika babban sirrin gyaran jiki na mata koda yake a wannan makala din kam dai bayani zamu kawo akan yanda ake aiki dashi wajen karawa mace ni,ima, da yanda zai karawa namiji kuzari wajen saduwa tareda dadewa,
#KOKUMBA: yana samuwa a ko ina kake kawai jeka wajen masu sayarda kayan lambu ana samunsa shine dan itace da yake kamceceniya da gurji, maza da mata suna iya markadashi a zuba masa zuma abari yayi sanyi a firji a gauraya asha, wannan mace ko namiji kowa yana iya amfani dashi,
#KOKUMBA: masu cinsa a haka baya tasiri sai an hadashi da abarba, wannan shima yana daga cikin abincin itatuwa da larabawa suka aminta dashi kasancewar abincine wanda yake karawa namiji karfin maniyi da kara yawansa, hallau abinci ne me saka namiji sha'awa idan yana cinsa a kullum,
#KOKUMBA: masu yawan zama ko cin abu me kitse domin gudun girman tunbi ko teba ko kuma Karin kiba, ana iya yin shayin kokumba da lemon tsami, yanda akeyi ana yanyankasu a ruwa asaka ganyen na'a na'a sai atafasa sannan a zuba zuma kadan amma sai bayan an tace, sai asha da safe kullum kafin aci abinci, wannan yana temakawa wajen kone kitse da narkarda abinci ajikin dana dam.
0 Comments