INFECTION NA MAZA DA MATA

MAGANIN INFECTION NA MAZA

✎ sirrin islamic medical center.
☏+2348037538596

Amma kafin nan akwai shawarwarin da zan baku kamar haka:

* Ku kula da tsaftar jikinku Musamman wajen al'aura.

* Idan akwai Quraje ko kaikayin gaba, arika shafa
Man Habbatus sauda. Insha Allah za'a samu waraka.

* Idan akwai Zubar farin ruwa, anemi Garin Habbur Rashad su rika dafawa tare da Ganyen Albabunaj. Idan ya dafu sai su sha da Zuma.

* Ita matar ta rika yin Matsi da Man Albabunaj ko Man Sazabu sau 4 ko 5 asati.

Sannan ta rika yi da Garin Habbur Rashad koda sau 1 ne asati.

* Ita Matar ta rika dafa garin Hulba tana Zama acikin ruwan bayan ta sauke ta surka.

* Su samu Garin Gabaruwa, su hada da Sabulun Zaitun su rika Wanke gabansu dashi.

(Sabulun Zaitun bashi da Illa)

* Su takaita saduwa da junansu alokacin
da suke Shan Magani har sai sun warke.

Su yawaita addu'a da neman waraka awajen Allah.

Ka samu Furen Albabunaj, Ka rika zuba cokali uku da ganyen magarya cokali biyu.

kana dafawa acikin ruwa kofi daya. Ka jefa tafarnuwa aciki ka dafa da ita.

Idan ya dahu sai ka taceshi ka sanya zuma aciki ka rika sha. In sha Allahu komai zai daidaita.

● duk wadannan Kayan za'a same su a Islamic medicine center sai a tambaya nan.

Allah ya sawwake.

Post a Comment

0 Comments