*❏ KI RIKE WADANNAN SIRRIKAN DOMIN KI ZAUNA DA MIJINKI LAFIYA ❏*
☞ www.sirinrikemiji.blogspot.com
☏+2348037538596
*♅ islamic medical center ♅*
☞ ki guji binciken wayar mijinki kada ki rinka daukar wayarsa ba tare da izininsa ba, domin dai ko ba komai 'yan magana suna cewa Kazantar da baka gani ba tsafta ce.
☞ guji yin zargi akan mijinki na neman Mata ki sa zuciyarki kowane lokaci mijinki na da daman Kara aure tunda addini bai hana masa ba, madadin ki ta bin diddiginsa yana neman Mata ki dage da yi masa addu'a domin samun kariya daga fadawa yin zina.
☞ ki daina yawan sa ido da bin diddigi me mijinki yake yi domin da yawa daga cikin maza sanya musu ido a kan duk wata harka tasu tana kawo matsala tsakanin miji da Mata.
☞ ki guji yawan korafi an yi min wanna gobe an yi miki kaza kada ki kasance mace mai yawan fushi a gun mijinki ki rinka bari sai anyi miki laifi kin tara sannan sai ki fada kuma shima ba a cikin gadara zaki fada ba.
☞ ki guji hana mijinki saduwa da ke domin kun samu sabani, hakan babban kuskure ne da zai ji ya tsani saduwa da ke ko da kuwa lokacin baku samu sabani ba hakan sai ya sanya sha'awarki ta fita daga zuciyarsa.
*☞ DOMIN NEMA WA KANKI MAFITA A CIKIN ZAMANTAKEWAR AURE ☜*
*● KINA SON KI SAMU BABBAN MATSAYI A GUN MIJINKI YAR'UWAN. ●*
to sai kin zage damtse domin ko hausawa suna cewa himma bata ga rago, abubuwa da dama Mata sukan daukesu basu da MAHIMMANCIN hakan shi ke sanyawa sai kaga mata suna shan wahalar rayuwar aure.
Ga kadan daga cikin matsalolin, domin sanin wadanna matsalolin Shi zai sanya ki ki gyara halayenki ki natsu ki duba ki gane wanne halinki a ciki, sai ki gyara domin samun dawawammen zaman lafiya tsakaninki da mijinki.
*❐ mijinki baya shigowa da wuri, yaya yake fita daga gidanki? ❐*
☞ Idan ya fita wane sako kike aiki masa?.
❐ text message ❐
☛ yaya kike karbarsa idan ya dawo Gida?
☛ ya yake samunki idan ya dawo?
☛ ya yanayin gidanki yake?.
☛ ya makwancinsa yake?.
*☆ BAYA CIN ABINCIKI ☆*
・ ya ya tsaftar wajen girkinki yake?
・ ya ya kike yin shigarki (tsaftar ki)?
・ ya ya kike hada girkinki?
・ me yafi so a dafa masa?
・ wadanne irin kwanonin ne kike amfani dasu wajen zuba masa abinci?
・ ya ya wajen da zaici abincin da zaici?
・ ya ya kike?
・ ya ya kike karbarsa lokacin da zai ci abinci.
*☆ YANA DAURE MIKI FUSKA ☆*
☞ wane hali ya fita daga gida.
☞ ya ya yanayin aikinsa yake a waje.
☞ dasu wa yake harka idan ya fita.
☞ ya ya yanayinsa yake.
☞ idan ya daure fuska ke yaya kike masa.
*☛ BAI DAMU DANI BA ☚*
・ kina sauke masa nauyin da Allah ya Dora miki na matsayin matarsa.
・ kina Kula da abin da yake so da wanda baya so.
・ kina jin damuwarsa a ranki.
・ ya kike tafiyar dashi.
・ ya kike yi masa wasa?.
・ Ya kina nuna masa kula da mahaifansa dama wasu sauran danginsa.
*❏ BAYA KULA DA YARA ❏*
➽ yaya tarbitan yaranki take?
➽ yaya tsaftar su take?
➽ yaya suka dauki mahaifinsu?.
➽ dawa yaran suke harka?
*❐ YANA FITA YA BARNI DA SASSAFE ❐*
❑ wane irin tarba ya samu da daddare?
❑ bayan tashi daga bacci ya kike karbarsa.
❑ ya yanayin gidanki yake?.
*● IN NAYI BAKI YANA JIN HAUSHI ●*
・ yayin da kike da baki wane irin kulawa kike baiwa mijinki?.
・ kina fifita bakinki a kansa?.
・ wane irin baki ne kike yi?.
・ kina hira da bakin a soro bayan salama ?.
*● BAYA YABA KWALLIYA TA ●*
♅ wace irin kwalliya yafi so?.
♅ ya kike tsara kwalliya ki?.
♅ yaushe kike kwalliya?.
*✦ BAYA HIRA DANI ✦*
☈ Ya kike hira dashi?.
☈ Kin iya hiran ma kuwa?.
☈ Wane lokaci kike hira?.
*❏ BAYA BARINA FITA KOMAI MAHIMMANCIN TA ❏*
✦ ya ya kike fitar?.
✦ yaushe kike fita da dawowa?.
✦ kina sauke nauyin dake kanki kafin ki fita?.
✦ kin iya tambyar fitar?.
*☞ YA CIKA FADA ☜*
● me yake sashi fadan?.
● akan me yake fadan?.
● in yana fadan ya kike?.
● yaushe yake fadan?.
*☛ YANA KULA MATA A WAJE ☚*
✎ son yin hira da mata gareshi?.
✎ ko daukarsu yake ya kebe?.
*・ YAKI BARI NA, NA SAKE DA MAKWABTANA ・*
❐ wadanne irin makwabta gareki?.
❐ yaya kike ke kanki?.
❐ Yaya mu'malarki da makwabta.
*ALLAH YA GYARA ZUKATANMU DA HALAYENMU*
DOMIN haka YAR'UWA sai kin bi wadanna matsalolin kin gyara su domin ki samu zaman lafiya da mijinki da fatan zamu gyara.
*☆ ABUBUWAN DA SUKE KARAWA MACE MARTABA A GUN MIJI ☆*
● hakuri
● godiya idan yayi miki Alheri
● yawan bashi hakuri idan tayi masa laifi
● yawan Ibiza
● iya girki
● iya kwalliya
● iya magana
● tsaftar gida data YARA
● kyautatawa iyayensa
● iya kwanciya da miji
● son 'yayansa da ba kebe kika haifesu ba
● shagwaba
● son abinda yake so
● kin abinda yake yi
● kissa
● tura salon text message
● tarairaya
● kulawa tatali
● kawar da kai
● gaskiya
● tausayi.
*・ CUTUTTUKA DA MAGUNGUNA A MUSULUNCI・*
0 Comments