*DALILAN DAKE HADDASA MATSALAR RASHIN KARFIN MAZAKUTA*
✆ whatsApp
☏+2348037538596
🌐 www.sirinrikemiji.blogspot.com
Rashin karfin mazakuta na nufin matsalar rashin cikakken karfin al’aurar namiji ko raguwar karfin al’aura yayinda aka fara saduwa ko kuma rashin mikewar al’aura yayinda ake
bukatar fara jima’i. Bincike ya nuna cewa wannan matsala
tafi yawa ga masu shekaru 40 zuwa 70, kuma tana karuwane a lokacinda mutum yake manyanta.
Saidai duk da haka akwai matasa da dama masu irin wannan matsala.
Wasu daga cikin dalilan wannnan matsalar sune kamar haka:
1. *Ciwon suga,* hawan jini da yawan kolesterol a cikin jini (diabetes, high blood pressure and high cholesterol).
Irin wadannan matsalolin zagayawar jini a jiki da danginsu (blood circulatory problems) sune matsoli na farko masu haddasa rashin karfin mazakutar namiji ga mutane da dama.
2. *Ciwon daji* (cancer) na iya yima jijiyoyin jini ko hanyoyin sadarwar kwalwa illa, wanda wadannan hanyoyi suke taimakawa wajen mikewar gaba kamar yanda muka yi bayani a baya.
3. *Hadari (accident)* wanda ka iya shafar sashen al’aura ko wani bangaren kwalwa mai taimakawa wajen mikewar al’aura.
4. *Yawan damuwa* akan matsalolinda suka faru da mutum na rayuwa da kadaici (depression).
5. *Shan sigari (smoking)*
. Taba ko sigari na cunkushe
hanyoyin jini. Tana iya sanya karancin zuwan jini ga al’aura, daga nan sai asamu rashin karfin gaba.
6. *Shan giya da kwayoyi (alcoholism and drugs).*
Matsalar yawan shan-giya na iya haddasa rashin karfin namiji koda kau mutum bai sha giyarba lokacin jima’i, domin kuwa tana
zama cikin jini.
Haka kuma, shaye-shayen kwayoyi don maye da wasu nau’in kwayoyi da akeba mararsa lafiya a asibiti (their side effects), kamar kwayoyin maganin ciwon
daji (anti-cancer medications).
7. *Rashin kwanciyar hankali ko fargaba yayin jima’i (anxiety)*
. Idan mutum yana tunanin cewa bazai iya biyama iyalinsa bukatar jima’i ba (misali sabuwar amaryarsa )
saboda wata matsala da yake fargaba, ko kuma yana
tunanin cewa baya gamsar dasu, toh yana iya jefa kansa
cikin wani halin fargaba da zaisa ya rasa karfin gaba
lokacin saduwa.
8. Karancin sha’awa wanda kai tsaye nada alaka da rashin cikakkiyar lafiyar mutum.
9. *Karancin sha’awar*
saduwa da wata macen cikin matan maigida.
Hakan na faruwa idan matar batasan yanda zata jawo hankalin maigidan taba wajen kwanciya.
Wannan dalili na haddasa matsalar rashin karfi. Wasu dalilan kuma nada alaka da maigidan kan bukatarsa.
Shiyasa wasu mazajen
ke kara aure.
10. *Yawan Kiba (obesity)*
na hana maza karfin mazakuta, kuzari da kuma haddasa kankancewar al’aura.
Da sauransu.
Idan mutum yasan yanada daya daga cikin wadannan
matsaloli, toh yakamata ya garzaya asibiti da wuri domin
neman lafiya da kuma shawarwarin likita. Haka kuma yanada matukar muhimmanci mutum ya guji magungunan karfin namiji nakan hanya barkatai.
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*Hakika matsalar kankancewar gaba tana damun mazaje da dama.*
☏+2348037538596.
amma matsalar tana da dalilai masu yawa.
ga wasu kamar haka:
1. Akwai wadanda tun farko haka aka haifesu da Qankantar al'aurar.
2. Akwai wadanda wasu cututtukan jiki sukan tsirga
musu ta al'aurarsu sai su haifar musu da haka.
3. Akwai kuma wadanda shafar Aljanu ko sihiri yakan
haifar musu da matsalar.
Idan haka aka haifeka da matsalar, to gaskiya wannan
tana yiwuwa yanayin halittar jikinka ne. yawanci
magunguna basu warkar da wannan.
Sai dai idan Kankantar ta kai yadda ba zaka iya biyan bukatar iyalinka ba, malamai sunce Ya halatta kaje ayi maka Qari ta hanyar operation (Plastic Surgery).
2. Idan kuma wata cutar ce ta haifar maka da haka,
Misali Sanyi ko basir, Ko Daji, to dole sai an magance
ainihin chutar sannan asamu Gaban naka ya koma
daidai.
3. Idan kuma ta dalilin JINNIYYATUL ASHIQAH ka samu matsalar, to dole sai an rabaka da ita ta hanyar Rukyah da kuma magunguna.
Sannan gabanka zai dawo da girmansa da Karfinsa.
Hakanan idan Sihiri ne musabbabin abun, dole sai an karya sihirin Sannan lafiyarka zata dawo.
Amma daga cikin bayananka akwai abinda yayi kama da
alamar shafar Aljana, kuma akwai abinda yake nuna
kamar watakil kana da basir.
Saboda haka zai fi kyau ka
garzaya Islamic health centers mafiya kusa da kai domin ayi maka Qarin wasu tambayoyi domin a fahimci
musabbabin, kuma su baka maganin da ya dace da kai.
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*MAGANIN KARFIN MAZA KO MATA A MUSULUNCE*
☏+2348037538596.
kala-kalar abincin dake samar da karfin maza/mata
(sperm), da kuma kuzari a jikin ango da amarya.
*HATSI:*
1. Alkama ko kuma duk wani dangin abinci da ake
samarwa daga gareta.
2. Shinkafa.
3. Wake.
*GANYE:*
1. Albasa.
2. Galik.
3. Karas.
4. Dankali.
5. Kwakwa.
*'YA' YAN ITATUWA:*
1. Ayaba.
2. Mangoro.
3. Tuffa.
4. Abarba.
5. Kankana.
6. Lemo.
7. Goba.
8. Yazawa.
*DABBOBI:*
1. Tsuntsayen da suka halatta aci.
2. Yan shila.
3. Naman kifi.
4. Agwagwa.
5. Naman shanu.
6. Hanta.
*ABINDA DABBOBI SUKE SAMARWA:*
1. Madara.
2. Yogot.
3. Ruwan zuma.
4. Kwai.
5. Bota.
Hakika su wadannan dangogin abincin na kara ruwan maniyyi a jikin dan Adam, kuma suna motsar da
sha'awar jima'i tare da samar da kuzari ga uwargida
ko amarya ko shi kanshi angon.
An samo daga sayyidina ALI KARAMALLAHU
WAJAHAHU WA RIDIYALLAHU ANHU yace: wani mutum ya gayawa Manzon ALLAH S.A.W cewa bashi da 'ya'ya saboda rashin abinci mai sanya kuzari, sai
Manzon ALLAH S.A.W ya umarce shi daya rika cin
kwai.
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*MAGANIN KARA KAURI DA TSAYIN AZZAKARI*
wannan hadin yanada yar wahalar hadawa amma idan kanso azzakarinka ya kara tsawo da kauri kada kabar
wannan kasamu albasa ka markadata da zuma
sannan ta dan dafu kadan sannan sai asauke saika zuba garin habbatussauda
da garin firjil agauraya arinka shan cokali daya kullm kafin kayi breakfast.
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*KARFIN MAZAKUTA*
domin samun karfi mazakuta ga da namiji , ya ji shi gagau kamar ya fashe ,
to sai ya yi kokarin hada.
→ nono
→ khaulanjan
da farko idan aka samu khaulanjan sai a daka shi yayi laushi sai a samu rariya a tankade shi , sai a zuba karamin cokali na garin a cikin nono, sai a rinka shan wannan hadin da safe tun kafin a ci wani abu za a yi haka tsawon sati hudu
ko biyar .
*MAGANIN SAURIN KAWOWA*
←saurin kawowa ga
namiji yayin Fara jima'i matsala ce babba , wacce take addabar mazaje da dama.
wani ma kafin ya sadu da matar tasa tuni ya Riga
ya biya bukatarsa, to wannan matsala tana da magani
kashi-kashi kamar
haka:-
*KASHI NA FARKO*
a samu wadannan mahadan kamar haka:-
» nono kofi babba
→ inibi busasshe Rabin karamin cokali
→ garin na'a-na'a babban cokali
→ kaninfari Rabin karamin cokali
→ habbatussauda karamin cokali
→ zuma cokali biyu babban
da farko sai a samu babban kofi na
nono sai a zuba wadannan mahadan a ciki , sai a sha za a yi haka har tsawon sati hudu ko biyar.
*KASHI NA BIYU*
a samu wadannan mahadan kamar haka:-
→ madarar nono babban cokali biyu
→ ¼ na babban cokali na garin citta
→ ½ na ruwan lemon Zaki
→ cokali daya na garin bawon lemon
Zaki
→ zuma babban cokali biyu idan aka yi wannan hadin sai
a rinka sha
babban cokali da safe daya da yamma
daya tsawon sati shida.
*RASHIN RUWAN MANIYI*
Wanda yake fama da karancin maniyyi to sai ya yi kokarin hada wadannan
mahadan:-
→ nono
→ alkama wacce ba a surfa ba
da farko idan aka samu nono, to sai a
zuba alkama a ciki a bar ta ta jiku sai a
rinka amfani da ita Ana ci Ana shan nono.
*CIWON SANYI*
IDAN mutum yana fama da ciwon sanyi , to sai ya yi kokarin hada wadannan
mahadan, insha Allah.
zai fitsarar da sanyin da yake takura
masa .
→ nono kofi daya
→ kanimfari karamin cokali
→ irku dahabu ka.
▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒
*MAGANIN 'KANKAN CEWAR GABA GA MAZAJE*
⇨ ahada
﹁ nonon rakumi da garin habbatussauda da zuma
arika sha.
~asamu man zogale adangwala da auduga arika shafe gaba dashi..
~Asamu man kwa-kwa da man kanumfari arika shafe gaba har da kewayen gurin
Asamu kanumfari-citta-kimba-masoro-zangarniyar zogale adakasu ta arika sawa acikin abinci kamar yadda ake barbada yaji.
-Arika cin danyan zogale.
~Arika shan kankana da safe yazama da lta kakarya da
kuma da daddare.
☏+234037538596
🌐 www.sirinrikemiji.blogspot.com
0 Comments