📑 YANDA AKE HAƊIN SABAYA 📝
Ayau amfani da sabaya yazama ruwan dare yayinda mata suketa tambayar ya zasu haɗa sabaya wasu kuma sunata ƙorafi sun saya amma bai musu aikiba dukda cewa akwai abubuwan da suke iya hana sabaya aiki amma mafi yawa rashin ingancin sabayanne.
To yau zan share muku hawayenku nagaya muku yanda zaku haɗa sabaya mai inganci cikin sauƙi, indai girma ko cika da tsayuwar breast kikeso ko girman mazaune da ƙugu (boot & hips) toh damuwarki tazo ƙarshe da izinin Allah.
👉 KAYAN HAƊI 👇
1- Ƴayan Hulba (gongoni 2)
2- Aya (gongoni 3)
3- Riɗi (gongoni 1)
👉 YANDA ZAKI HAƊA 👇
Waɗannan kayan haɗin kisoyasu duka amma sama-sama saiki barsu suhuce saiki daka ko kiniƙa kitankaɗe.
👉 YANDA ZAKI SHA 👇
Zaki dinga ɗiban chokali 2 ko 3 kisa madara chokali 2 kisa ruwan zafi kigauraya kishanye.
Zakisha safe da rana da dare na tsawon sati 3 ko 4.
👉 Sannan kinemi garin hulba kiɗebi kaɗan kisa ruwan zafi kigauraya kisa wani abu kidinga ɗanɗan ruwan kina gasa breast ɗinki sannan kisamu man hulba da man zaitun da man riɗi kigauraya bayan kin gasasu saiki wanke kishafa wannan mayin sai kuma kishafa a mazaunanki da ƙugunki.
Dan Allah Hajiya kiyi wannan abun na sati 3 ko 4 kigani tabbas zaki samin albarka.
@Zauren Abu Muhaisin Islamic & Traditional Herbal and Marriage Counselling.
0 Comments