📑 TSUMIN ƁAURE 📝
Wannan tsumi tabbas yana motsa sha'awa da kara ni'ima da kashe kwayoyin cuta wannan hadine na musamman wanda idan mache tana amfani dashi zata kara samun wadatacciyar NI'IMA sannan yana kashe kwayoyin cutar gaban mache
👉 ABUBUWAN DA ZA'A NEMA 👇
(a) sassaken ɓaure
(b) mazarkwaila
(c) Zuma
(d) kananfari
(e) Citta
👉 YANDA ZA'A HAƊA 👇
Zaki zuba sassaken bauren cikin tukunya ki zuba ruwa da yawa sai ruwan yakusa shanyewa saiki sauke ki cire sassaken bauren saiki tache ki zuba zuma, mazarkwaila da kanunfari gamida citta. Anason a zuba kanunfari dayawa a mayar acikin tukunyar ya kara tafasa sannan kijuye kirinka shan kofi biyu safe da yamma.
Insha Allahu idan kika jure shan wannan zaki kasanche cikin ni'ima akoda yaushe. Sannan muna rokon duk wanda ya karanta yayi kokarin sharing ga yan uwa mata domin mata dayawa nafama da matsalan infection da rashin ni'ima.
Allah yabada iko Ameen.
@Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal.
0 Comments