Bayani game da abin sha na jirjir (watercress juice).
■ Ƙara matakin testosterone da karfin sha'awar Yin jima'i a gurin namiji.
■ Yana kara karfin jima'i ga maza da mata.
■ Antioxidants da ke kunshe a cikinsa yana taimakawa wajen rage haɗarin cututtuka da samun rigakafin cututtuka sannan kuma yana ƙarfafa garkuwar jiki.
■ Yana taimakawa wajen inganta yawan maniyyi da harbawar sa.
■ Yana kara habaka fertility ga maza da mata.
■ Yana kara lafiyar zuciya da kuma taimakawa wajen saukar da hawan jini.
■ Samar da lafiyar kashi da ingantaccen gudanuwar jini.
■ Yana kara inganta alamun rashin karfin mazakuta.
■ Tsabtace koda, hanta da jiki daga gubobi.
■ Yana rage kumburi a cikin tsarin narkewar abinci da cells da Kuma hanyoyin jini da gabobi.
■ Yana da amfani wajen rage kiba.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam
0 Comments