YANDA ZAKI GYARA NONUWANKI (BREAST/BOOBS) SU TSAYA SU CIKO SUƘARA GIRMA 📝
👉 Idan kina buƙatan gyaran Breast suciko su tsaya suƙara girma akwai hanyoyi guda biyu da zakibi ma'ana zakiyi amfani da duka hanyoyi guda biyun domin samun sakamako mai kyau.
👉 NA FARKO (HAƊIN SHAFAWA) 👇
kigwada ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyin 👇
1- A daka ƴaƴan hulba su zama gari sai a ɗebi garin a tafasa abarshi yaɗan huce sai asamu tsumma (towel) ƙarami adinga tsomawa a ruwan ana gasa nonuwan bayan angama sai awanke da ruwan ɗumi sannan ashafesu da man hulba asa brazia mai kama jiki
2- A zuba garin ƴaƴan hulba akofi azuba tafashashshen ruwan zafi kadan akwaba yayi kauri abarshi awa1 idan za'a kwanta bacci ashafawa nonuwan asa leda anade su asa brazia mai kama jiki da safe a wanke da ruwan dumi ashafa man hulba.
3- Adaka kumfan maliya a kwaba da ruwan vinegar (Ma'ul khal) a shafawa nonuwan a nade da leda asa brazia mai kama jiki.
👉 HANYA TA BIYU (HAƊIN GARI NASHA) 👇
Shima kigwada ɗaya daga cikinsu
1- Ahaɗa garin hulba da garin alkama ayi kunu asa madara asha.
2- Asamu Aya da Riɗi da gyaɗa asoyasu sama-sama sai adaka ko aniƙa atankaɗe adinga ɗiba anasa madara da ruwan zafi agauraya asha
3- Asamu furen Tumfafiya da Nonon kurciya da kumbura fage da gadalin nono abusar dasu adaka atankaɗe adinga zuba garin a nono asha ko asa madara asa ruwan zafi agauraya asha.
👉 TAMBIHI: wata dazaran tafara cikin sati ɗaya zata samu yanda takeso wata kuma fiyeda haka saboda kowa da irin yanda jikinsa yake sannan idan kin gwada wannan bayyiba saiki gwada wani.
@Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal.
0 Comments