TSINKEWAR MANIYYI:


TSINKEWAR MANIYYI:

Duk na mijin dake fama da daya daga cikin matsalolin da muka ambata a kasa to ya bude kunne:-

-Karancin ruwan mani.
-Tsinkewar ruwan mani.

Mani ya koma kamar ruwan sha. Ko mani ya fita dan kadan.

-Ko kayi jima'i har ka gaji mani yaki kawowa.
-Ko matsalar rashin haihuwa sakamakon -tsinkewar ruwan mani.
ko idan ka kawo gaji muguwar gaji.

Abubuwan nema su ne:-

1. Ganyen mangwaro guda 10
2. Kanunfari kwaya 30
3. Na mijin goro babba guda daya
4. Madara peak milk ta ruwa.

Yadda za'a hada:-

Wannan hadin sha daya ne za ayi blending duk abun da muka ambata sai a zuba ruwa kofi 1 a tafasa a tace a zuba madara peak milk gwangwani daya a juya a shanye awa 3 kafin saduwa.

Insha Allah za a dace amma a sati sau 3 ake yi har jiki ya warware yadda ake bukata.

Post a Comment

0 Comments