MAGANIN RAGON NAMIJIN GA MATAR SA


MAGANIN RAGON NAMIJIN GA MATAR SA:

SHAYI NE MAI GIDA 🍵

・ GANYEN NA'A NA'A.
・ CITTA DANYA.
・TAFARMUWA.
・ZUMA ( HOMEY ) mai ciwon suga kada ya saka Zuma.
・RUWA LITA 1 

Sai ka dafa su, kana shan Kofi daya da safe da yamma Sai bayan 1 hour kaci abinci ☕

A yawaita shan kankana 🍉 musamman kwallon ta da bawon ta Sai a markada Ana sha.

SHARE 🌱 

Post a Comment

0 Comments