DUK WANDA YACE MAKA YANA DA MAGANIN ISTIMNA'I, IDAN KAZO KANA AMFANI DASHI MA KA YAUDARI KANKA.
SABODA ME?
IDAN BAKA DUBI DARAJAR DOKAR ALLAH DAYA SAKA MAKA KARKA KETA BA, IDAN WANNAN BAI TSORATA KABA.
TO WALLAHI TALLAHI, MAGANI BA ABINDA ZAIYI MAKA NA FARKO KENAN.
TO IDAN BAKAJI TSORON ALLAH BA, TO KAJI TSORON DAMAGE DIN DA ZAKA YIWA JIKIN KA.
AMMA WANDA YACE ZAI BAKA MAGANIN ISTIMNA'I KAMAR WANDA YACE ZAI BAKA MAGANIN HANAKA SATA NE, KAGA BABU YADDA ZA'AYI KA HANA MUTUM SATA SAI DAI KA TSORATA SHI YABAR SATA.
TO ABINDA ZA'A IYA BADA MAGANIN SA SHINE.
DAMAGES DIN DA SHI ISTIMNA'I DA YAWAN KALLACE KALLACE YA HAIFAR NA TOSHE HANYOYIN, SHINE KAWAI ZA'A IYA BAYARWA AYI FLUSHING HANYOYIN.
AMMA A BAKA ABU DON A SAITA KWAKWALWAR KA WAI KA DAINA ISTIMNA'I, WANNAN DUK KAWAI MAGANA NE AKEYI.
BABU WANDA YA ISA YACE ZAI BAKA MAGANIN ISTIMNA'I.
TSORON ALLAH, DA KUMA KASAN IRIN SIDE EFFECTS DA ZAI HAIFAR MAKA.
ABUNDA DAN ADAM BAI SANI BA, REACTION DIN JIKIN KA DAKAKE TA TARAWA YANA TAYI, TUNDA KAGA ALLAH YA HANAKA BARINSA SHINE YAFI MAKA ALHERI.
SABODA ME?
KULLUM IDAN KANA KALLON NAN KO KANA ISTIMNA'I, WATO JIJIYOYIN KA KANA KARA SAKA MUSU PRESSURE FIYE DA YADDA YA KAMATA.
SHIYA SA YANZU MUTANE DA YAWA ZASUZO SUNA MAGANA WAI GABAN SU YANA KOMAWA CIKI SOSAI.
SABODA ME?
KANA BAWA GURIN PRESSURE, KAJE KASHA MAGANI YA MIKE JIJIYOYIN YAJASU FIYE DA YADDA ALLAH YAYI DABI'AR SU.
TO IDAN MAGANIN YA GAMA AIKI YAU DA GOBE, KARIGA KAJASU FIFE DA YADDA YA KAMATA.
TO IDAN YA TASHI DAWOWA BAWAI ZAI TSAYA A POSITION DIN DA YAKE DA BANE, ZAI SAKE SHIGEWA CIKI NE GABA DAYA.
KAGA WANNAN ABUN DOLE DAN ADAM YA KIYAYE WANNAN BANGAREN SHINE YAFI MASA.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam
0 Comments