WASA DA AZZAKARI DON FITAR DA MANIYI:CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTARWAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA:


WASA DA AZZAKARI DON FITAR DA MANIYI:
CUTARWAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTARWAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA:


Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.

Manufar Mu A Kullum Itace Wayar DA Kan Al'umma, da bada taimako akan konwace irin matsla ta rayuwa Bisa koyarwa ta addinin musulunci.

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Masturbation ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.

Manufar Mu A Kullum Itace Wayar DA Kan Al'umma, da bada taimako akan konwace irin matsla ta raywua Bisa koyarwa ta addinin musulunci.

WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I:

Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Masturbation, kokuma Soapy.

MAZA:

Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release.

MATA:

MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (Dildo) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna'i ko masturbation da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda suka yi Auren amma suka rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)

ISTIMNA'I HARAMUN NE KO HALAS A SHARI'A?:

Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna'i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi'a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye.

DALILAN DA YASA ISTIMNA'I YAKE LALATA AL'AURAR MAZA DA FARJIN MATA:

Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka.

a kan zakarinka kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima'i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri kaman ruwa haka zaka ganshi Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace kaman zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala
Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima'i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima'i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima'i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna'in ma kusan yafi asalin Jima'in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima'in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana'i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai.

Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna'i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din balle a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna'in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yakamata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi kamar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo "yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum.

 Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna'i ke haifarwa kamar:-

-Raunin mazakuta 
-kankancewar Mazakuta
-Bushewa Farji ga Mata 
-Lalacewar Kamannin Farji
-Rashin Ni'ima ga mata 
-Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza
-Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace.
-Ciwon kai
-Ciwon baya
-Mantuwa
-Ciwon jiki
-Ciwon gabobi da sauransu

InshaaAllahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu zuwa uku duk wadannan Matsalolin zasu kau inshaallah, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, Amma Idan ansa ya qini azuciya cewa allah ne mai yi bawai wani dan Adam ba.
To duk me Bukata ze iya tuntubarmu a Facebook ko Whatsapp Kai tsaye.

Post a Comment

0 Comments